Bayan rahotannin janyewar dakarun Sojin Chadi da tafiyar Sojin Najeriya daga garin Gajiganna na jihar Borno, al’ummar garin sun fara hijirar barin garin domin gujewa harin mayakan Boko Haram. Tin …
Boko Haram
-
Labarai
Sojojin Saman Najeriya sun fatattaki mafakar Boko Haram a dajin Sambisa, sun hallaka da dama
Rundunar Soji saman Najeriya karkashin dakarunta na Lafiya Dole, sun karkashe mayakan kungiyar Boko Haram a wani hari da rundunar da kai zuwa dajin Sambisa. Kakakin rundunar, Ibukunle Daramola ne …
-
Yanzu haka dai a garin Damaturu dake jihar Yobe na fuskantar hare-hare wadda ake zargin Kungiyar Ahlul Sunnah Li Daawatu Wal Jihad wadda aka fi sani da Boko Haram. Labari …
-
Labarai
Boko Haram: A jihar Borno kadai, mutane sama da dubu 140 ne suka yi gudun Hijira a shekarar 2019
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDubban mutane ne suka bar Gidajensu bisa rikicin Boko Haram a jihar Borno. Mutane sama da dubu 140,000 ne suka bar Gidajensu a shekarar 2019 kadai bisa rikicin Boko Haram …
-
‘Yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun can suna kone gidajen al’umma a kauyen Mifa da ke karamar hukumar Chibok na jihar Borno. Wani mazaunin kauyen ya shaidawa The Cable cewa …
-
Labarai
N3000 ce tayi sanadiyyar shigarmu Boko Haram – Tsohon dan Boko Haram
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani daga cikin tsofaffin mayakin kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ya bayyana farkon abinda ya fara jan ra’ayinsu suka shiga cikin kungiyar. Tsohon mayaki da bai fadi sunanshi ba ya …
-
Hadin gwiwar rundunar Sojin Najeriya da Kamaru sun samu nasarar kashe ‘yan kungiyar Boko Haram a wani sumame da suka kai ranar 13 ga watan Afirilun 2019. Sanarwar da Daraktan …
