Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a …
Gwamnatin Kano
-
A wani bincike na Dabo FM, Daily Nigerian tayi ido biyu da ita wannan sabuwar doka mai cike da bukatun Gwamna Ganduje, wadannan sune jerin manyan abubuwa biyar da zasu …
-
Rundunar ‘Yan Sanda ta bakin kakakin ta na jihar Anambra, Haruna Muhammad, ta bada sanarwar kame wasu da ake zargin barayin yara ne a Awkan dake jihar Anambra. Kakakin rundunar …
-
Aikin samar da tashar wutar lantarkin dai tin da fari gwamnatin da ta gabata ta Rabi’u Musa Kwankwaso ce ta fara aikin, gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta kusa kammala …
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta rufe kamfanin kiran Adaidaita Sahu na ‘Opay’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar yan sandan Najeriya, reshen jihar Kano ta rufe kamfanin Opay a jihar Kano bisa tuhumar rashin cika ka’i’dojin fara aiki a jihar. Rundunar yan sandan bayyana cewa ta rufe …
-
Labarai
Ganduje ya bayar da tabbacin hukunta Gwamnan Ribas akan ruguje Masallaci da yayi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da tabbacin daukar mataki akan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, bayan ya ruguje Masallaci. Gwamnan ya bayyana haka ta …
-
Labarai
Yau watan Yuli yake 35 a jihar Kano – Ma’aikata a jihar sun koka bisa rashin Albashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMa’aikatan gwamnati a jihar Kano sun koka kan yacce gwamnatin jihar tayi ke-me-me da batun biyansu albashi na watan Yuli. Duba da karatowar Sallah babba, ma’aikatan sunyi kira da babbar …
-
Labarai
Ganduje zai tura kwararru 40 kasar Burtaniya don koyo sana’o’in da zasu koyawa Matasan jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta dauko kwararru guda 40 daga fannonin Injiniyanci, Zane-zane da sairan fannoni inda zata turasu kasar Birtaniya don daukar horo. Gwamnatin tace wadannan kwararru 40 da zata …
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta dauki kwararru don koyawa Matasan jihar Sana’o’i
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta dauko kwararru guda 40 daga fannonin Injiniyanci, Zane-zane da sairan fannoni inda zata turasu kasar Birtaniya don daukar horo. Gwamnatin tace wadannan kwararru 40 da zata …
