Babban Limamin masallacin Waje, Wazirin Kano Murabus, Sheikh Muhammad Nasir Muhammad ya bayyana kokenshi kan yacce al’ummar Najeriya suka tsinci kawunansu na gurbataccen jagoranci. Majiyoyin DaboFM sun tattaro Sheikh Nasir …
Taskar Malamai
-
Taskar Malamai
Duk wanda yace komai yana tafiya dai-dai a Najeriya, ‘Makaryaci ne Munafiki’ – Sheikh Gumi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya ce ” MAKARYACI NE WANDA YACE KOMAI NA TAFIYA DAIDAI A NAJERIYA .” Dr. Gumi ya bayyana haka ne a wajen tafsirin Al-Kur’ani da …
-
Taskar Malamai
In Sarki ya kira dan siyasa mutumin kirki, masu hamayya zasu ce yana goya masa baya – Dr Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama sarakunan gargajiya saboda irin amfanin da suke yiwa al’umma. DaboFM ta tattara bayanai a …
-
Taskar Malamai
Yazamana dole ‘yan siyasa sun girmama Sarakunan Gargajiya – Dr Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama sarakunan gargajiya saboda irin amfanin da suke yiwa al’umma. DaboFM ta tattara bayanai a …
-
Fadakarwa
Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga Mal. Aslam Bin Uthman
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAs Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
-
Taskar Malamai
Kano: Har Bature ya gama shegantakarshi a Najeriya, bai yi abinda muke gani yanzu ba – Sheikh Dahiru Bauchi
Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman ya magantu akan rikicin daya barke tsakanin tsagin gwamnatin da masarautar jihar Kano. Sheikh Bauchi ya magantu da cewa lallai abinda ya faru …
-
Taskar Malamai
Bayan maganganu da tuhumar mantawa da talaka, a karshe, Dr Pantami ya fashe da Kuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da karatun tafsirin Al-kur’ani mai girma da Sheikh Dr Isa Ali Pantami yake gabatarwa a cikin watan Ramadan, wanda yake gudanarwa a garin Abuja, jiya 9 ga watan …
-
Taskar Malamai
Ana saka ran dawowar Sheikh Kabiru Gombe da Bala Lau gobe Talata daga Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba da Babban sakataren kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sheikh Muhammad Kabir Gombe suna kan hanyarsu ta dawo wa gida Najeriya. Ana sa ran isowar malaman a gobe …
-
FadakarwaTaskar Malamai
Sharhi kan maganar fin karfin Buhari da akayi akan rikicin Zamfara, Daga Yakubu Musa
Daga shafin Yakubu Musa a facebook, inda yayi sharhi da tambihi game da maganganun wani malamin addinin Islama a jihar Kano. Yakubu Musa ya fara da cewa: “Amma shi wannan …
-
Taskar Malamai
Rikicin Zamfara: Wallahi abinda yake faruwa yafi karfin Shugaba Buhari – Sheikh Abdallah Gadon Kaya
Fitattacen Malamin addinin Islama, Shiekh Abdallah Gadon Kaya yace abubuwan da suke faruwa na kashe-kashe da akeyi a jihar Zamfara yafi karfin shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Da yake bayani a …
-
