Allah Ya’azurtani da samun ‘Ya’ya 70 da tarin Jikoki – Sheikh Dahiru Bauchi

Babban Malamin addinin Islama a Najeriya, mataimakin shugaba a Kwamitin Fatawa na Najeriya, Jagoran darikar Tijjaniyya,…

Zagin Shuwagabanni da Malaman Addini tamkar zubar da jini ne – Dr Rijiyar Lemo

Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da…

Malamai masu halin Yahudawa sune kullin suke kallon kuskuren mutum ba alkairinshi ba – Dr Gumi

‘Azumin Sittu Shawwal bashida asali, yin shi Bidi’a ne’

Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa yin azumin sittu Shawwal bashida asali, asalima yinshi…

Yunwa, Talauci, Tashin hankali da bala’i kawai ake fama dashi a Najeriya – Sheikh Muhd Nasir

Babban Limamin masallacin Waje, Wazirin Kano Murabus, Sheikh Muhammad Nasir Muhammad ya bayyana kokenshi kan yacce…

Duk wanda yace komai yana tafiya dai-dai a Najeriya, ‘Makaryaci ne Munafiki’ – Sheikh Gumi

Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya ce ” MAKARYACI NE WANDA YACE KOMAI NA TAFIYA DAIDAI…

In Sarki ya kira dan siyasa mutumin kirki, masu hamayya zasu ce yana goya masa baya – Dr Pantami

Sheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama…

Yazamana dole ‘yan siyasa sun girmama Sarakunan Gargajiya – Dr Pantami

Sheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama…

Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga Mal. Aslam Bin Uthman

As Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna…

Kano: Har Bature ya gama shegantakarshi a Najeriya, bai yi abinda muke gani yanzu ba – Sheikh Dahiru Bauchi

Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman ya magantu akan rikicin daya barke tsakanin tsagin gwamnatin…

Bayan maganganu da tuhumar mantawa da talaka, a karshe, Dr Pantami ya fashe da Kuka

A cigaba da karatun tafsirin Al-kur’ani mai girma da Sheikh Dr Isa Ali Pantami yake gabatarwa…

Ana saka ran dawowar Sheikh Kabiru Gombe da Bala Lau gobe Talata daga Amurka

Shugaba da Babban sakataren kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sheikh Muhammad Kabir Gombe suna…

Sharhi kan maganar fin karfin Buhari da akayi akan rikicin Zamfara, Daga Yakubu Musa

Daga shafin Yakubu Musa a facebook, inda yayi sharhi da tambihi game da maganganun wani malamin…

Rikicin Zamfara: Wallahi abinda yake faruwa yafi karfin Shugaba Buhari – Sheikh Abdallah Gadon Kaya

Fitattacen Malamin addinin Islama, Shiekh Abdallah Gadon Kaya yace abubuwan da suke faruwa na kashe-kashe da…

Hotuna: Ziyarar CP Wakili ga wasu daga cikin manyan Malaman jihar Kano