A wani hari mai kama da na ‘yan Boko Haram ranar Laraba, ‘Yan bindiga a jihar Zamfara sun kai hari wata makarantar ‘yan mata dake garin tare da sace wasu …
Yan bindiga
-
Labarai
‘Yan Bindiga sun sace surukin babban Dogari ‘ADC’ ga shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yau Laraba, Masu garkuwa da mutane sukayi wa garin Daura na jihar Katsina kwawanya, wanda ya kai su ga sace Magajin Garin Daura, Musa Umar a gidanshi dake garin …
-
Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ta tabbatar da rasa rayukan mutane 10 daga kayukan Guzurawa da Safana dake karamar hukumar Safana a jihar Katsina. “Yan sanda sun tabbatar da alhakin …
-
Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa masu garkuwa da mutane sun hallaka turawa biyu a jihar Kaduna. Rohotan yace ‘yan bindigar sun kashe turawan ne a wani wajen shakatawa …
-
Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa; “Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta tabbatar cewa barayi sun halaka mutum daya tare da jikkata wasu mutane, a wani hari …
-
‘Yan bindiga da ake zargi sun kai hari kauyukan Kware, Kurya da Kursasa da wasu makotan kauyukan karamar hukumar Shinkafi dake jihar Zamfara, harin da ya janyo rasa rayuka 42. …
-
A safiyar yau talata a birni Kano wasu ‘yan bindiga suka sace wani farar fata tare da bindige direban motarshi. Farar fatar da yake aiki a kamfanin Trichia Constructions, kamfanin …
-
Gwamnatin jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe mutane 66 a karamar hukumar Kujuru ta jihar Kaduna. Al’amarin da mai magana da yawun gwamnan …
-
Zanga-zangar nuna damuwa da kashe-kashe ta gudana a jihar zamfara dake arewacin Najeriya a karamar hukumar Tsafe. An gudanar da zanga-zangar nuna damuwa da kashe-kashe da ake yi a jihar Zamfara …
