Mahaifiyar dan wasan gaban kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ahmed Musa ta rasu ne bayan fama da rashin lafiya. Sarah Moses mahaifiyar dan wasan ta rasu ne a ranar Alhamis, …
Wasanni
-
Kungiyar dake jan ragamar teburin gasar Serie A ta kasar Italiya ta samu damar lashe kofin Super Coppa karo a takwas. Kungiyar ta samu nasarar wasan ne yayin da dan …
-
Kungiyar Crystal Palace na zawarcin kyaftin din kungiyar Super Eagles. Mikel Obi ya katse kwantiraginshi daga kungiyar Tainjin Teda dake kasar China inda ya shafe kakar wasanni biyu ta 2017 …
-
Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar da ta kara da takwararta ta Brighton & Hove Albion. Liverpool din dai ta shiga matsi tin bayan …
-
Dan wasan gaban na Super Eagles Edion Ighalo yana cikin ‘yan wasan da Barcelona ke nema domin maye gurbin Munir El Hadadi da Denis Suarez. Jaridar Sifaniya ta rawaito cewa …
-
Dan wasan kasar Masar, Mohammed Salah ya samu nasarar zama gwarzon dan kwallon Africa a karo na biyu. Dan wasan mai taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake …
-
Liverpool tayi rashin nasara a hannun takwararta ta Manchester city mai rike da kambun gasar firimiyar ta kasar Ingila. Wasan da aka buga a jiya alhamis ya ja hankalin magoya …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund dake kasar Jamani ta tabbatar da siyar da dan wasan zuwan kungiyar kwallon kafa ta chelsea dake kasar Ingila.
-
Paul Pogba ya shiga ‘yar matsala da mai horar da kungiyar dan kasar Portugal (Jose Mourinho). Sai dai bayan barin mai horaswar daga kungiyar Manchester United, dan wasan ya dawo …
-
