Kociya Stephen Keshi, tsohon dan wasan kuma mai horaswa na kungiyar Super Eagles ya cika cika shekaru 3 da mutuwa. Keshi ya mutu ne a ranar 7 ga watan Yuli …
Wasanni
-
Kungiyar kwallo kafa ta Chelsea da Real Madrid sun cimma matsaya akan cinikin dan wasa Eden Hazard na kungiyar ta Chelsea. Hakan na zuwa ne bayan da kungiyara Chelsea ta …
-
Wasanni
Liverpool ta chasa Tottenham ta kuma da dauke kofin ‘Champions League’ karo na 6
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila ta doke takwararta ta Tottenham a wasan karshe na cin kofin zakarun nahiyar Turai na shekarar 2019. Liverpool ta doke Tottenham da …
-
Wasanni
Ra’ayoyin Wasanni: Ko dama Aljanun Messi, Man Utd suka raina? Au ashe fa an daure Aljanu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRa’ayoyin Wasanni daga magoya bayan kwallon Kafa Dan wasa Lionel Messi ya gaza tabukawa kungiyar Barcelona komai bayan da kakar wasanni bana tazo gangara. Sai dai ma’abota kwallon kafa suna …
-
Wasanni
Valencia ta doke Barcelona a wasan karshe ‘Final’ na cin kofin Copa del Rey
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Valencia ta lallasa Barcelona da ci biyu da nema a wasan karshen na cin kofin Copa del Rey da aka buga da yammacin yau Asabar 25/05/2019. …
-
Wasanni
Arsenal da Chelsea zasu fafata a wasan karshe na cin kofin gajiyayyu ‘Europa League’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyoyin Chelsea da Arsenal zasu fafata a wasan karshen na cin kofin gajiyayyu ‘Europa League’. Hakan na zuwa ne bayan kungiyoyin biyu suka samu nasarar a wasan gaf dana karshe …
-
Wasanni
Champions League: Bayan shafe shekaru 11, kungiyoyin Ingila zasu kara a wasan karshe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin shekarar 2008, kungiyoyin Ingila basu sake haduwa a wasan karshe na kofin zakarun nahiyar Turai ba. Wasan na karshe da kungiyoyin Ingila 2 suka buga shine wasan Chelsea da …
-
A cigaba da bugun wasan kofi zakarun nahiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta fitar da Barcelona da ci 4 da nema a wasan da suka buga yau Talata …
-
Mai tsaron ragar kungiyar kwallFC Porto dake kasar Portugal, Iker Casillas uya kamu da ciwon zuciya a safiyar yau kamar yadda club din ya bayyana. Tsohon dan wasan Real Madrid …
-
Wasanni
Virgil van Dijk ya zama gwarzon dan wasa a gasar Firemiyar Ingila
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan wasa mai tsaron baya na kungiyar Liverpool kuma dan kasar Netherlands, Virgil van Dijk ya lashe zama gwarzon da wasa a gasar Firimiya ta kasar Ingila. Van Dijk ya …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ragargaza Man UTD da ci 4 babu ko 1. Kungiyar data karbi bakuncin Man UTD a filin wasa na Camp Nou ta lallasa Man …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Ajax ta lallasa abokiyar karawarya Juventus da ci 3 da 2. Kungiyar ta Ajax ta murza leda yadda ya kamata inda ta bawa Juventus wuya tin …
-
Shahararren dan kwallon Nijeriya, dan asalin jihar Sokoto, mai taka leda a kungiyar Busaspor dake kasar Yurkiya, Abdullahi A Shehu ya dauki nauyin yara marayu da marasa gata kudin karatun …
-
Wasanni
Tun kafin tunkarar Barcelona, Wolves tayi waje da Man UTD a kofin FA
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sha kashi a hannun takwararta ta Wolverhamptom Wanderers da ci 2 – 1. Wasan da aka buga a daren yau Asabar 16/03/19 a …
-
A cigaba da wasanni zakarun najiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dake kasar Spaniya zata kara da kungiyar Manchester United ta kasar Ingila a zagayen daf da kusa dana …
-
Dan wasan gaba na kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo yayi duk mai yiwuwa wajen fito da kungiyarshi daga zagayen na 16 bayan daya taimaka wajen doke kungiyar Atletico Madrid. Dan wasan …
-
Zinedine Zidane ya shirya komawa tsohuwar kungiyarshi ta Real Madrid tin bayan barin kungiyar a watanni 11 da suka wuce. Tsohon dan wasan kasar Faransa dai zai maye gurbin Santiago …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester city ta ragargaza takwarta ta Chelsea da ci shida da nema a yammacin yau Lahadi. Wasan da aka buga a birnin Manchester, ya baiwa kungiyar …
-
‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon kafar mata ta Barcelona dake kasar Spaniya a matsayin yar wasan aro daga kungiyar …
-
Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan dan wasa Maroune Fellaini. Rahotanni sun nuna cewa kafin a rufe kasuwar cinikayyar ‘yan …
