Yanzu-Yanzu: El-Rufa’i ya bawa Sanusi II Murabus babban mukami, kwana 1 da sauke shi

Karatun minti 1

Gwamnatin jihar Kaduna ta zabi Malam Muhammadu Sanusi II Murabus a matsayin jigo cikin hukumar ci gaban saka hannun jari a jihar wato hukumar KADIPA.

Majiyar DABO FM ta bayyana sanarwar ta fito me daga gidan Gwamnatin jihar na Sir Kashim Wanda ta tabbatar da gwamna Nasiru El Rufai ya tabbatar da mukamin a yammacin Talata. Lamar yadda jaridar The punch ta rawaito.

Ga jerin sabbin nade-naden.

 • 1. Her Excellency, Dr. Hadiza Balarabe Chairman
 • 2. His Highness, Muhammadu Sanusi II Vice-Chairman
 • 3. Balarabe Abbas Lawal, Secretary to the State Government
 • 4. Bariatu Y. Mohammed, Head of Service
 • 5. Jimi Lawal, Senior Adviser-Counsellor
 • 6. Aisha Dikko, Attorney-General of Kaduna State
 • 7. Idris Nyam, Commissioner, Business, Innovation & Technology
 • 8. Fausat Ibikunle, Commissioner, Housing & Urban Development
 • 9. Thomas Gyang, Commissioner, Planning & Budget Commission
 • 10. Farida Dankaka, KACCIMA
 • 11. Amal Hassan, Private Sector
 • 12. Hafiz Bayero, MD, Kaduna Markets Development Company
 • 13. Altine Jibrin, Director-General, KADGIS
 • 14. Umma Aboki, Executive Secretary, KADIPA

Karin Labarai

Sabbi daga Blog