Muhammadu Sunusi II
-
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi na II, ya bayyana hukunci da ya kamata hukumomi su rika dauka ga wadanda aka samu da laifin fyade. Sarkin ya bayyana haka ne a …
-
Gwamnatin jihar Kaduna ta zabi Malam Muhammadu Sanusi II Murabus a matsayin jigo cikin hukumar ci gaban saka hannun jari a jihar wato hukumar KADIPA. Majiyar DABO FM ta bayyana …
-
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce yana aiki ta karkashin kasa domin ganin an samu masalaha tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. …
-
Labarai
To fa: Sanusi ya nemi Osinbajo yayi masa mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari bashi da lafiya
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
-
Ga cikakken tarihin Marigayi Sallaman Kano, Malam Aminu Dako. Sallaman Kano Aminu Dako dan Sallaman Kano Dako an haife shi a shekarar 1945 a Lokon Zagage da ke cikin gidan …
-
Har yanzu rikicin dake tsakanin gwamnan jihar Kano da mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi, bai dauki hanyar karewa ba sai ma sabon salo da ya fito dashi. Majiyoyi daga …
-
Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya karbi nadin gwamnan Kano, Ganduje a matsayin sabon shugaban Majalissar sarakunan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan wa’adin kwana 2 da gwamnan ya …
-
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a yau alhamis gamayyar kungiyoyi fiye da 35 sunyi kira da ya tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ba tare da …
-
Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta …
-
Labarai
Kotu ta sake dakatar da Ganduje akan kirkirar sabuwar Majalissar Sarkunan Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu a jihar Kano wacce mai shari’a A.T Badamasi yake jagoranta ta dakatar da gwamnatin jihar Kano daga wanzar da kirkirar sabuwar Majlissar Sarakunan jihar Kano. A cikin …
-
Babbar kotun tarayya dake jihar Kano ta sanya ranar 17 ga watan nan domin fara sauraron karar da masu nada Sarki suka shigar. Karar dai na kalubantar kafa sabuwar dokar …
-
Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a …
-
A wani bincike na Dabo FM, Daily Nigerian tayi ido biyu da ita wannan sabuwar doka mai cike da bukatun Gwamna Ganduje, wadannan sune jerin manyan abubuwa biyar da zasu …
-
Labarai
Ba a ga Sarkin Kano Sunusi ko wakilinshi a taron rantsar da Ganduje ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaga rahotanni da muke samu daga wasu wakilanmu tare da mahalarta taron ranar rantsuar gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje sunce, Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II bai halarci taron ba. Ana …
