Home SiyasaZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke mataimakin Ganduje, bayan yunkurin sace takardar tattara sakamako

ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke mataimakin Ganduje, bayan yunkurin sace takardar tattara sakamako

by Dabo Online
0 comments

A daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta takardar tara sakamako a karamar hukumar Nassarawa.

Dr Nasiru Yusuf Gawuna a cikin motar ‘yan sanda

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00