RAJASTHAN: Wata mata a jihar Bayelsa ta kwararawa mijinta tafasashen ruwan zafi bayan sun matsala tsakaninsu. Rahotanni daga The Guardian sun ce matar da yanzu haka ta tsere, ta kwararawa …
RIkicin Aure
-
Labarai
‘Ungozoma’ ta yanke wa mijinta Harshe da Hanci, ta kira Surukarta ta dauki gawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jihar Imo, an kwantar da wani babban likita mai sunan Cherechi Okonko a sashin bayar da agajin gaggawa na gwamnatin tarayyar Najeriya dake garin Owerri sakamakon raunuka da mai …
-
Tsananin kishi ya sanya wata baiwar Allah mai suna Rabi, kona kanta bayan mai gidanta ya karo mata kishi, inda tace ga garinku nan. Lamarin da ya faru a unguwar …
-
Wata babbar Kotu dake Abuja ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa bayan tabbatar da zargin da ake mata na kashe mijinta, Bilyaminu. A ranar 19 ga watan Nuwambar 2017 …
-
Labarai
Maryam Sanda ta tsere bayan Kotu ta tabbatar da kisan da tayi wa mijinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yau Litinin wata Kotu a Abuja ta kawo karshen shari’ar da aka dauki tsawon lokaci sama da shekara ana gudanarwa. DABO FM ta tattara cewar kotun ta tabbatar da …
-
An zargi wata mata a jihar Kaduna da caccakawa Mijinta wuka a jihar dake arewa maso yammacin Najeriya. Matar da ake zargi mai suna Aisha, ta caccakawa mijin nata Yahaya …
-
Labarai
Kotu ta bayar da belin Matar da ake zargi da caccakawa Mijinta wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar Kotu a jihar Kano ta bayar da belin Fatima Musa, matar da ake zargi da caccakawa mijinta, Sa’eed Muhammad, wuka a ciki. Lauya daga kungiyar kare hakkin mata mai …
-
Labarai
An fara gano dattawan dake zancen batsa da matar data caccakawa mijinta wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHoton tattaunawa tsakanin Ahmad Habibu (@Habib4U) da Fatima Musa (Hanan) wanda mijinta Sa’eed ya fitar a matsayin hujjojinshi na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Binciken DABO FM ya bi …
-
Labarai
Hoto mai dishi-dishi na ‘@Habib4u’ mai tarayya da Hanan da ake zargin ta caccakawa mijinta wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHoton tattaunawa tsakanin Ahmad Habibu (@Habib4U) da Fatima Musa (Hanan) wanda mijinta Sa’eed ya fitar a matsayin hujjojinshi na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Binciken DABO FM ya bi …
-
Labarai
Habib4u: Dattijon daya bukaci Hanan ta tura masa hotonta mai motsa sha’awa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBinciken DABO FM ya bi dindigi wajen binciko sunaye da kuma hotunan wadanda ake zargi dayin tarayya da Fatima Musa duk da sunsan cewa matar aure ce. Daga cikin wadanda …
-
Labarai
Da suwa Hanan take tarayya wajen ture-turen hotuna da maganganin batsa?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan bayyanar lamarin da aka zargi Fatima Musa (Hanan) da caccakawa mijinta Sa’eedu Muhammad, wuka a ciki, al’umma da dama sun magantu akan batun. Daga bangaren masu fafutukar kare …
-
Labarai
Mijin da matarshi ta caccakawa wuka ya bayyana hujjojin ture-turen hotunan batsa da takeyi da samarinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSa’eed Muhammad mijin da matarshi ta caccakawa wuka yayin taron manema labarai inda ya bayyana hujjojin daya dogara dasu na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Sa’eed ya nuna hotunan …
-
Labarai
Abuja: Wata Mata ta rafke mijinta da falankin katako har lahira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zargi wata uwargida mai suna, Bilkisu Isah, da kashe mijinta biyo bayan wani dan sabani tsakaninta da mijinta, Isah Egba, a babban birnin tarayyar Abuja. Lamarin ya faru ne …
