Ma’aikatar tsaron kasar Nijar ta bayyana cewa dakarunta sun kashe mayakan kungiyar boko haram 280a iyakar su dake kudu maso gabashin Najeriya. An kashe yan ta’addar da adadinsu yakai 200 …
Dabo Online
-
Babban LabariDuniyaLabarai
Kim Jong Un ya gargadi Amurka a sakon sabuwar shekara.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugban kasar Koriya ta arewa, Kim Jong Un, a ranar talata, ya bayyana cewa yana fatan yarjejeniyar da aka shimfada ta zaman lafiya a kan makamashin nukiliya da suke yi …
-
Jarumi Kader Khan, ya rasu ne a wani babban asibitin kasar Canada a ranar Litinin, 31 ga watan Disambar 2018. Jarumin dai ya sha fama da wata matsananciyar rashin lafiya …
-
Paul Pogba ya shiga ‘yar matsala da mai horar da kungiyar dan kasar Portugal (Jose Mourinho). Sai dai bayan barin mai horaswar daga kungiyar Manchester United, dan wasan ya dawo …
-
-
Allah ya yi wa tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Shehu Shagari rasuwa a yau Juma’a. Ya rasu a wani babban asibitin dake birni Abuja a Najeriya bayan fama da wata …
-
DuniyaLabarai
An amince da hukuncin kisa a kan masu cin zarafin kananan yara a Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamanatin kasar Indiya ta amince da dokar kisa a kan masu cin zarafin kananan yara a karkashin dokar “Protection of Children from Sexual Offences” Rahotan daga kamfanin dillaninci labarai na …
-
Ranar ashirin da biyar ga watan disambar kowacce shekara mabiya addinin kiristanci suna farin ciki a wannan rana domin muryar zagayowar ranar haihuwar Jesus. A wannan shekarar ma bata sauya …
-
Zanga-zangar nuna damuwa da kashe-kashe ta gudana a jihar zamfara dake arewacin Najeriya a karamar hukumar Tsafe. An gudanar da zanga-zangar nuna damuwa da kashe-kashe da ake yi a jihar Zamfara …
-
Bayan dakatar da fara shirye-shirye da tashar DABO FM da ake gabatarwa a shafin Intanet tayi, tashar ta dawo aiki bayan taron kaddamar wa da aka gabatar a kasar Indiya. …
-
Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a Kano, Engr Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya jagoranci kaddamar da yakin neman zaben gwamnan Kano na zaben shekarar 2019. DABO FM ta tattara …
