Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da batagarin da suke yi wa kasar zagon-kasa a harkokin tsaro. Majiyar Dabo FM ta rawaito Sheikh Sani Yahya Jingir yaContinue Reading

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari

Cibiyar kungiyoyin kare hakkin bil’adama wato ‘Centre for Human Rights and Social Justice’ (CHRSJ) taja kunnen shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya daina fadawa ‘yan Najeriya abinda ba haka yake ba akan batun matsalar tsaro data addabi kasar baki daya. Majiyar Dabo FM ta rawaito jan kunnen na kunsheContinue Reading