Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da umarnin fara biyan ma’aikatan jihar da sabon albashin N30,000 na mafi karanci. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar 10 ga watan Janairu bayan kammala karbar sakamakon zaman dai-daiton kwamitin da aka kafa domin tattaunawa tsarin biyan albashin. Kamfanin dillancinContinue Reading

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Ana sa ran ma’aikatan jihar zasu fara karbar albashin a tsakanun ranakun Litinin da Talata. Hakazalika gwamnati ta bayyana biyan bashin bashin cikon kudin tin daga watan Afirilun da karinContinue Reading

NLC

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fara biyan ma’aikata sabon albashin N30,000. Sai dai bincike ya bayyana cewa ma’aikata masu mataki na 1 zuwa na 6 ne kadai suka fara cin moriyar karin albashin tin a watan Agusta. Shugaban kungiyar ma’aikatan Najeriya, Lawrence Ameachi, shine ya sanar da haka a ranar Lahadi,Continue Reading

A ranar Alhamis, 18 gawatan Afrilun 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu na aminta da karin biyan albashin ma’aikatan Najeriya daga N18,000 zuwa N30,000. Har kawo yanzu dai karar kararrawar wayar ma’aikatan bata chanza salo ba, domin kuwa har zuwa yanzu babu batun biyan su kudin. A cigaba daContinue Reading

Kwastabul (PC) II – N84,000 Kwastabyl (PC) I – N86,000 Sajan Kofur (SC) – N96,000 Sajan Manjo (SM) – N119,000 Insfecta na 2 (IP) II – N167,000 Insfecta na 1 (IP) I – N254,000 Mataimakin Sufuritenda na 2 (ASP) II – N271,000 Mataimakin Sufuritenda na 1 (ASP) I – N296,000Continue Reading

Majalissar Dattawan Najeriya ta amince N30,000 a matsayin sabon albashin ma’aikatan Najeriya. A kwanakin baya dai kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci gwamnati data yiwa ma’aikata karin albashi daga N18,000 zuwa N60,000. Sai dai gwamnatin Najeriya taki amincewa, yayin data tsaya akan biyan N27,000. Jaridar Vanguard ta rawaito cewa majalissarContinue Reading