Pantami ya bada umarnin rufe layuka miliyan 9 da ake siyarwa ‘Masu Rijista’

Ministan Sadarwa na Najeriya, Dr Isah Ali Pantami ya baiwa hukumar kula da harkokin sadarwar ta…

Alakar dan Majalissar tarayya na Fagge da Al’ummar da yake wakilta, Daga Umar Aliyu Fagge

Idan aka ce wakilin al’umma ana nufin wani mutum tilo da aka zaba ya wakilci al’ummar…

Kotu ta bayar da belin Naziru Sarkin Waka, ta gindaya masa sharuda

Wata kotu a jihar Kano ta bayar da belin Naziru Ahmad, Sarkin Wakar Sarkin Kano a…

Fadan Kwankwasiyya da Gandujiyya ya fito da ‘Sabon Salo’, kashi na 2

Siyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar…

Next Level: Gwamnatin Tarayya ta aminta da fara aikin titin Jirgin Kasa na Ibadan-Kano

Gwamnatin Najeriya ta aminta da yin hanyar jirgin kasa daga garin Ibadan zuwa birnin Kano akan…

Dambarwar Gandujiyya da Kwankwasiyya: An kama Naziru Sarkin Waka

Yanzunnan mun samu rahoto cewa jami’an tsaro sun kama mawaki Naziru Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano…

Kotu tayi watsi da karar Atiku, Buhari yayi nasara a kotun zabe

Kotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar…

Matashi ya alkauranta raba Naira Miliyan 4 idan Atiku yayi nasara a Kotu

DABO FM ta binciko wani matashi yayi alkawarin rabawa mutane 20 Naira miliya 4 idan Alhaji…

Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11

Kotun dake sauraren korafin zaben shugaban kasa dake Abuja tayi watsi da korafin Atiku. Atiku yayi…

Yarjejeniyar yin kamfanin Madara tsakanin Kaduna da Denmark zai samar da ayyukan yi 50,000

Gwamnatin jihar Kaduna da kamfanin Arla Foods International, sun kulla yarjejeniya domin kirkirar kamfanin Madara a…

Karon farko cikin shekaru 10 a Zamfara, Matawalle ya karawa Malaman Firamare 6,709 matakin aiki

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya karawa Malaman Firamare 6,709 girma a matsayinsu na ma’aikatan…

Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya

Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu…

Turmutsutsu ya hallaka ‘Yan Shia 31, ya jikkata 100 a birnin Karbala na kasar Iraqi

Jamian Iraqi sun bayyana cewa; A kalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani turmutsutsu…

APC ta sake rasa kujerar Sanata, PDP ta sake cin galaba

Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da…

APC ta sake rasa kujerar Sanata, PDP ta sake samu

Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da…

Kotu ta soke zaben dan Majalissar APC a jihar Kano

Kotun sauraron korafe korafen zaben Majalissar dokokin Najeriya dake da zama a jihar Kano, ta soke…

Sabon jadawalin Albashin jami’an ‘Yan Sanda

Kwastabul (PC) II – N84,000 Kwastabyl (PC) I – N86,000 Sajan Kofur (SC) – N96,000 Sajan…

Kura-ture-Turmi: Rikici ya barke tsakanin Jami’an tsaro da ‘Yan Shia

Labaran Hotuna: Rahotanni da muke samu yanzu sun tabbatar da ba ta kashi tsakani kungiyar IMN…

Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya

Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu…

Kaduna: Matar Aure ta maka Mijinta a Kotu bayan kin kusantarta na tsawon shekaru 5

Wata mata mai suna Talatu, ta mika mai gidanta, Nasiru Suleiman, a gaban kotu dake da…