Kwanaki kadan bayan ma’aikatar addinai ta mika kasafin kudinta na Naira Biliyan1 domin gyaran Masallatai da makabartu, gwamnatin ta fara shirin ginin sabon gidan gwamnatin jihar akan kudin Naira biliyan …
Matawalle
-
Labarai
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware biliyan 1 don ginin Masallatai, Magabartu da ciyarwar Ramadan
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana ware Naira biliyan 1 domin ginin Masallatan Juma’a, gyaran Makabartu, Ciyarwar Azumi da wasu ayyuka na sha’anin addini Islama a shekarar 2020. Kwamishinan Ma’aikatar sha’anin …
-
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle Muradun ya bi gida gida da tallafin naira dubu dari biyar ga kowanne talaka da Allah ya tsaga da rabonsa a cikin garin Gusau dake …
-
Jigo a jam’iyyar APC ta jihar Zamfara, Sanata Kabir Marafa ya nesanta kansa daga taron ‘yan takarkarun gwamna na jihar wato G-8, wanda Abdulaziz Yari ya kira. Rahotan Dabo FM …
-
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya cewa sabbin Kwamishinonin sa 19 da masu bashi shawara 28 cewa zai gwada sune na wata uku kacal. Kafar yada labarai ta Dabo FM ta …
-
Labarai
Ta’addanci: Duk randa Abdulaziz Yari ya sake zuwa Zamfara, da kai na zan kama shi – Matawalle
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya bayyana shirinshi na kama tsohon gwamnan jihar, Abdulaziz Yari. Hakan na zuwa ne bayan da Gwamna Matawalle ya zargi tsohon gwamna da tayar …
-
Labarai
Karon farko cikin shekaru 10 a Zamfara, Matawalle ya kara wa Malaman Firamare 6,709 matakin aiki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya karawa Malaman Firamare 6,709 girma a matsayinsu na ma’aikatan gwamnati. DABO FM ta tattaro cewa; wannan ne karo na farko aka karawa malaman …
-
Labarai
Matawalle ya raba Motoci ga Jami’an Tsaro da hukumar ZAROTA mai kamanceceniya da KAROTA ta Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya rarraba motocin cigaba da gudanar da aiki ga Jami’an tsaro da hukumar kare cunkoson ababen hawa a jihar Zamfara. DABO FM ta binciko …
-
Labarai
A kalla ‘Yan Gudun Hijira 25,000 suka koma Gidajensu na ainahi a jihar Zamfara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAdadin ‘yan gudun Hijira 25,000 ne suka koma gidajensu biyo bayan yunkurin da gwamnan jihar, Bello Matawalle yakeyi na wanzar da zaman lafiya a jihar. Sakataren hukumar dake bayar da …
-
Labarai
‘Yan Bindiga da dama a Zamfara sun zubar da makamansu tare da neman yafiya – Matawalle
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa adadi mai yawa daga cikin ‘yan bindigar jihar Zamfara sun watsar da makamansu. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi …
-
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, yace jihar zata tsunduma cikin harkokin noma nan bada dadewa ba, musamman na kwakwar manja domin fara samar da manja a jihar. Ranar Alhamis, …
-
Siyasa
Abdulaziz Yari ya mikawa Matawalle takardun mulkin jihar Zamfara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara mai barin gado, Gwamnan Abdulaziz Yari ya bawa Bello Muhammad Matawalle, zababben gwamnan jihar, takardun kama aiki a yau Laraba, 28/05/2019. Ana sa ran rantsar da sabon …
