Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya yi kira ga ‘yan Najeriya da a koda yaushe su dinga hakuri tare da yi wa shugabannin su addu’o’i na fatan alkhairi. Rahoton …
Shehu Sani
-
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yayi kira ga ‘yan Najeriya da a koda yaushe su dinga hakuri tare da yiwa shugabannin su addu’o’i na fatan alkhairi. Rahoton Dabo FM …
-
Tshohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yaci gaba da caccakar gwamnatin jam’iyyar APC ta shugaban kasa Muhammadu Buhari. Rahoton DABO FM ya bayyana Shehu Sani nayin wani kurman baki a …
-
LabaraiSiyasa
Ku rika nuna ‘yan ta’addar da kuka kashe – Shehu Sani ga gwamnati tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci gwamnatin Najeriya da ta rika nuna wa ‘yan Najeriya ‘yan ta’addar da yace kullin take ikirarin kashewa. DABO …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya bayyana talakawa kada su kara yarda da duk wani dan takarar da zai zo yana wa talakawa yan koke-koke domin yaudare ce zallar …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, EFCC ta daskarar da asusun bankin tsohon sanatan Kaduna, Sanata Shehu Sani. Dabo FM ta ruwaito sanarwar ta fito ta bakin …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa, EFCC ta chafke tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani. Kamar yadda majiyar mu ta Dabo FM ta bayyana mana, EFCC …
-
Labarai
EFCC ta cafke Kwamared Shehu Sani bisa tuhumarshi da damfarar Naira miliyan 7
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake hana yi wa tattalin arziki ta’annati ta EFCC, ta damke tsohon Sanatan jihar Kaduna, Kwamared Shehu Sani bisa zarginshi da damfarar Naira miliyan 7. Jaridar The Nation, ta …
-
Siyasa
Tsohon Sanata yafi wanda zuri’ar su basu taba yin Kansila ba – Martanin Shehu Sani zuwa Tanko Yakasai Dawisu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTakaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai (Dawisu) a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali …
-
Takaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali ne …
-
Siyasa
Sanatoci sun aminta da kudirin Shehu Sani akan mayar da Kadpoly zuwa Babbar Jami’ar Fasaha
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar dattawan Najeriya ta 8, ta aminta da kudirin mayar da Kaduna State Polythecnic zuwa babbar Jami’ar Fasaha bayan karatu na uku akan kudirinn. Hakan na zuwa ne bayan da …
-
Shehu Sani, sanatan Kaduna ta tsakiya, yayi kira da a hana malaman jami’a shigar harkokin zabe. A Najeriya dai hukumar zabe ta INEC tana daukar malaman jami’o’i aikin wucin gadi …
