Mawakin Peter Okoye na tsohon kamfanin Square Records da aka fi sani da PSquare, ya yi Allah-wadai da kisan da a ka yi wa Hausa a birnin Ibadan na jihar …
Faruk Adamu Kperogi, ɗaya daga fitattun tsofaffin ‘yan jarida a Najeriya ya ce shugaba Muhammadu Buhari yana ingiza wutar yakin basasa kasar. Kperogi, yanzu haka malami a sashin koyar da …
A Gaggauce: Ganduje ya sanya wurin da za a yi muhawara tsakanin malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da wurin da za a zauna domin tsefe aya daga tsakuwa tsakanin malaman jihar Kano da Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara. Tin dai a makon …
Ƙungiyar Kano Pillars da a ke wa take da ‘Sai Masu Gida’ sun samu nasara a kan takwararsu ta Ifeanyi Ubah a yau Litinin a gasar Firimiya League ta Najeriya. …
Tankar mai ta kone Almajirai 3, matar aure da wasu mutum 8 a yayin ɗiban fetur bayan motar ta faɗi
Rahotanni sun bayyana yadda wasu al’amajirai guda 3 tare da wasu mutum 8 suka kone kurmus yayin da wata tankar mai ta kama da wuta a unguwar Gawu da ke …
Gwamnatin jihar Kano ta amince da muƙabala tsakanin malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagororincin gwamna Ganduje ta amince da bukatar zama tsakanin malaman jihar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Babban sakataren yada labaran gwamnan jihar, Mallam Abba Anwar ne …
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Muhammad Bn Uthman, ya bayyana cewar lokaci ya yi da ya kamata a soke yin lefe a kasar Hausa idan za a yi …
Mahaifin fitaccen mawaƙin Hausa na zamani, Ali Isa Jita ya rasu a jiya Juma’a. Mawakin ne ya sanar da hakan a wani saƙo da ya wallafa a shafukansa na sada …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya cika babban maƙaryaci. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata gajeriyar tattaunawarsa da sashin Hausa na …
Ku nemi rijistar zaɓe don kawo gwamnatin da za ta yi mana adalci – Sheikh Abduljabbar
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi kira ga magoya bayansa da su nemi katunan zaɓe domin sauya gwamnatin APC a zaɓe mai zuwa. DABO FM …
Bayan rufe masallatan Abduljabbar, masu yaɗa wa’azin sa ma sun shiga tarkon gwamnati
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe dukkannin masallatai da wuraren karatu ko taro na Shaikh Abduljabbar Shaikh Nasiru Kabara bisa zargin zagin yin kalamai masu barazana ga tsaron …
Sharuɗan da masu buƙatar aikin koyar da Hausa a Amurka za su cika
Bayan rahoton DABO FM kan yadda gwamnatin Amurka take neman malaman da za su koyar da Hausa da Yarabanci, mun zaƙulo sharuɗan da masu nema za su cika. Gwamnatin ƙasar …
Ƙasar Amurka ta ce tana neman malaman yarukan Hausa da Yarabanci domin koyarwa a makarantun ƙasar. Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ne ya sanar da neman malaman a cikin wata …
Masu shirya fitaccen shirinnan na Labarina sun sanar da fara ɗaukar cigaban shirin kashi na 3. Babban mai bayar da umarni a shirin, Aminu Saira ne ya sanar da haka …
Wasu daga cikin ɗaliban da gidauniyar Kwankwasiyya ta kai ƙasar Indiya domin yin digiri na biyu, sun kamo hanyarsu ta dawowa Najeriya bayan kammala karatunsu, DABO FM ta tabbatar. Tin …
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya naɗa sabbin shugabannin hafsoshin tsaron Najeriya bayan ya amince da saukar tsofaffin. Sabbin hafsoshin su ne; Major-General Leo Irabor, a matsayin sabon Shugaban ma’aikatan …
Kwana 544 da ɗaukewar ‘babu gaira babu dalili’ da aka yi wa Abu Hanifa Dadiyata
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 544 tin bayan da wasu da ba a san ko su waye ba su ka ɗauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin …
Yadda aka kama wasu guggun yara ɓarayi ‘yan kasa da shekara 14 a Kano
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, ta sanar da kama wasu yara ɓarayi waɗanda shekarunsu basu wuce 14 a duniya ba ba. DABO FM ta tattara cewar rundunar ta kama a ƙalla …
Za a fara cin gyaran kafafen yaɗa labaran Hausa da ke ‘danne’ haƙƙoƙin rubutacciyar Hausa
Wasu matasa masu amfani da shafukan sada zumunta musamman Facebook, sun ɗaura ɗamarar kawo sauyi domin inganta rubutun Hausa. A cewar matasan, lokaci ya yi da ya kamata a ce …
Shekara 14 rabon da jami’iyyar hamayyar taci zabe a zaben kananan hukumomin Kano
JAIPUR INDIA: A makon da muke ciki ne dai aka kammala zaben kananan hukumomi a jihar Kano, zaben da ya samar da shugabannin kananun hukumomi 44 da kansiloli 484 a jihar …
