Tsohon shugaban kasar Najeriya, Chief Olusegun Obasanjo yace bazai taba dena sukar shugaba Muhammadu Buhari ba har sai ya fara yin abu na daidai. Obasanjo yace babu wata matsala tsakaninshi …
Buhari
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga al’ummar Najeriya da su tabbata sun zani nagartattun mutane a kowace jam’iyya suka tsaya neman takara. Shugaban yayi wannan kira ne a wata …
-
Zababben shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari yace zangon mulkinshi na biyu zai fi tsanani. Shugaba Buhari yayi wannan furuci jiya, a wata ganawa da yayi da mukarraban gwamnatinshi a fadar …
-
Anan za’a iya cewa karshen tuka-tikin kik, wai kurunkus dan kan bera, bayan gabatar da zaben shugaban kasar Najeriya a 23 ga watan Fabarairun 2019, ta faru ta kare shugaba …
-
-
Shugaba Muhammadu Buhari, yayi kira ga yan Najeriya dasu zama masu kaucewa hargitsi ko wana iri a filin zabe. Shugaban yayi wannan jawabi ne a yau, Litinin, a wani taro …
-
LabaraiSiyasa
Zaben2019: Ba abinda Buhari zai min, ko babu shi zanci zabe – Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, yace zaben 2019 ko da Shugaba Buhari ko babu shi zai ci zaben shi. A wata hira da gwamnan yayi a gidan radiyon …
-
Siyasa
Zuwa ga Shugaba Buhari: Idan kai mai gaskiya ne, ka tonawa barayin kusa da kai asiri – Gwamnan Akwa Ibom
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Akwai Ibom, Mr Emmaneul Udom ya kalubalanci shugaba Muhammadu Buhari daya bayyawa duniya irin badakalar da mukusantashi sukayi. Gwamnan yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari yana bawa duk wani …
-
-
A cigaba da yawon kamfen din shugaban kasa Muhammad Buhari yakeyi, yau ya sauka a garin Ogun. Sai dai al’amura sun sha bam bam da yacce aka saba ganin kamfen …
-
A lokacin da bai wuce kasa da sati daya a gudanar da babban zaben kasar Najeriya ba, gwamanatin Shugaba Muhammadu Buhari ta hana ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar, …
-
Shugaba Muhammad Buhari yace hukuncin duk masu sace kudin al’ummar yana wajen Allah. Shugaban yayi bayanin ne jiya juma’a, a dakin taro dake fadar gwamnatin tarayya dake abuja, taron da …
-
Fitattacen jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya koma goyon bayan tsohon mataimaki kuma dan takarar shugabanci kasa karkashin jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Wasu majiyoyin kusa da jarumin sun bada …
-
A cigaba da yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari, yau na sauka a garin Kano domin tallatar manufarshi ta sake tsayawa shugabancin kasar a zabe mai kamawa. Al’ummar jihar ta …
-
Manyan LabaraiNajeriya
Zuwan Buhari Kano: Barranta rashawa ko goyon bayanta?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJirgin yakin neman zaben shugaba Buhari yau zai sauka a jihar Kano, jihar da ake zargin gwamna Abdullahi Ganduje da karbar rashawa. Gwamnatin shugaba Buhari, gwamnati ce da ke yakin …
-
Babban LabariManyan LabaraiNajeriya
Sai na kashe Buhari – Victor Odungide
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutumin mai suna Victor Odungide ya yi wannan furuci a shafinshi na Twitter @vikolo2000 Hakan ya biyo baya ne bayan shugaba Buhari ya wallafa wani sako a shafinshi na Twitter, …
