Shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga al’umma musulmi su cigaba da zama cikin lafiya da wanzar da soyayya a tsakaninsu. A sakon taya musulmin kasar murnar zagayowar watan Ramadan ta …
Buhari
-
Labarai
Buhari ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki 10 a kasar Birtaniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a yau Lahadi, 05/05/2019 daga Birtaniya bayan shafe kwanaki 10. Sai dai har zuwa dawowar shugaban, fadar gwamnatin ta kasa bata bayyanawa al’umma …
-
Labarai
Buhari ya bada umarnin daukar matakin kuɓutar da Zainab Aliyu dake tsare a ƙasar Saudiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya baiwa Ministan Shari’a, Abubakar Malami SAN umarnin bin diddigi tare da daukar matakin daya dace akan lamarin Zainab Aliyu, yar jihar Kano da aka tsare a …
-
Labarai
Buhari ya bada kyautar $500,000, Babura da Motoci ga kasar Guinea Bissau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya bada kyautar dala dubu dari biyar, kwatankwacin Naira miliyan 180 ga kasar Guinea domin gudanar da zabubbuka dake karatowa a kasar. Mai magana da yawun shugaban, …
-
Labarai
Buhari zai kai ziyarar sirri zuwa kasar Birtaniya a yau Alhamis
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammad Buhari zai je kasar Birtaniya a yau Alhamis kamar yadda fadar gwamnati ta bayyana. Buhari dai zai shafe kwanaki 5 a kasar kamar yadda mai magana da yawun, …
-
Labarai
Buhari zai jagoranci raba motocin zirga-zirga 820 a jihar Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Legas a yau Laraba, 24/03/19 domin bude wasu manyan manyan ayyuka da gwamnatin jihar tayi. Ofishin yada labaran jihar Legas ne ya fitar da …
-
Babban Ministan watsa labarai a Najeriya, Alhaji Lai Muhammad yace gwamnatin su ta samar da guraben ayyuka miliyan 12 a fadin Najeriya. Ministan ya bayyana haka ne a wata hira …
-
– Dokar ta fara aiki nan take. – Dole dukkanin ma’aikatun na gwamnati da masu zaman kansu su biya ma’aikatansu N30,00 mafi karanci. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannun …
-
Najeriya
Shugaba Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Chadi a safiyar yau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammad Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Chadi a safiyar yau Asabar, kamar yadda mai magana da yawunshi Mallam Garba Shehu ya fada. Shugaba Buhari zai halarci taron kasashen …
-
Ziyarar shugaba Muhammadu Buhari zuwa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, bisa gayyatar sarkin kasar. Kalli hotuna.
-
LabaraiNajeriya
Rikicin Zamfara: Rashin adalci ne ace ban damu da kashe kashen Zamfara ba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa akan kashe kashen da ke faruwa a jihar Zamfara. Wannan shine karon farko da shugaba Buhari yayi furuci game da takaddamar dake faruwa …
-
Yau Alhamis da misalin karfe hudu da ‘yan dige-dige, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki hanyar zuwa kasar Jordan. Shugaban zai halarci taro a babban birnin kasar na Amman tare …
-
Labarai
Kisan Kolade Johnson abin baƙin ciki ne ƙwarai da gaske – Shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAna ta cigaba da alhinin kisan Mr Kolade Johnson, dan jihar Legas da hukumar ‘yan sandan RSARS ta kashe a makon da muke ciki. Shima shugaban kasa Muhammadu Buhari ya …
-
Labarai
Nuna alhinin kisan wani dan Legas da shugaba Buhari yayi ya janyo cece-kuce
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu bisa nuna alhini da shugaba Muhammadu Buhari ya nuna kan kisan wani mutumin Legas da akayi, hakan ya biyowa ne bayan kashe-kashen da …
-
Siyasa
“Babu abinda Buhari zai iya yi akan zaben Kano” – Gwamnatin Tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, yayi karin haske bisa matsayin shugaban Kasa akan zaben Kano. Latsa alamar lasifika domin sauraro Daga Shafin BBC Hausa
-
Da misalin karfe 8:50 na safe shugaba Muhammadu Buhari tare da uwargidsanshi, Haj Aisha Muhammadu Buhari suka kammala kada kuri’arsu a zaben gwamnan da ake gudanarwa yau Asabar a fadin …
-
Siyasa
Murnar Lashe Zaben Buhari: Matashin daya fara tattaki daga Kebbi zuwa Abuja domin taya Buhari murna
Wani matashi dan shekara 25 mai suna Tukur Aliyu, ya fara tattakin nuna murnar nasarar lashe zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu, daga jihar Kebbi zuwan birnin Abuja. …
-
Zababben shugaban kasar Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘Yan Najeriya da su sake fitowa ranar Asabar domin zaben gwamnonin. Shugaba Buhari ya kuma yi kira da al’ummar Najeriya …
-
Matashin daya sha ruwan kwata domin nuna farinciki ga nasarar shugaba Muhammadu Buhari bai mutu ba. Wasu daga cikin manyan shafunan yada labarai a Najeriya irinsu Legit Ng da The …
-
A kwanakin bayan gaf da gudanar da zaben shugaban kasar Najeriya, wani matashi mai suna Victor Odungide yayi furucin da yayi nuni da son ya kashe shugaba Muhammadu Buhari. Victor …
