Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya bayyana cewa rikice-rikicen jami’iyyar APC a jihar Jigawa ka iya kawo rugujewar jami’iyyar a shekarar 2023. Gwamnan ya ce idan jami’iyyar ta ruguje …
Jigawa
-
Labarai
Yadda babbar hanyar Buji a jihar Jigawa ta shafe, mutane sun koma hawan Amalanke
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSaukar ruwan sama kamar da bakin kwarya ya shafe babbar hanya shiga garin Gantsa a dake karamar hukumar Buji a jihar Jigawa. Wakilin DABO FM ya ganewa idanuwansa yadda mamakon …
-
Tallafin Kwabid-19: Gwamnatin Jihar Jigawa ta karbi kayan abinci tirela 110 daga cikin tireloli 150 da gwamnatin tarayya ta bayar gudummawa domin rage radadin Koronabairas. Gwamnan jihar, Muhammadu Badaru Abubakar …
-
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin gwamna Badaru Abubakar, ta bayyana kudirinta na shuka bishoyoyi miliyan 2.5 a fadin jihar. Gwamnatin ta ce ta zata shuka bishiyoyin ne domin kare kasar noma …
-
Labarai
Gwamna Badaru ya amince da gabatar da Sallar Idi a jihar Jigawa, ya gindaya sharuda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar Talamiz, ya amince da a gabatar da Sallar Idi a fadin jihar tare Kwanaki kadan suka rage ranar da aka ware a addinin Musulunci domin …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Kungiyar mata ‘yan asalin jihar Jigawa sun fara aikin bada magani kyauta a fadin jihar
Kungiyar mata ‘yan asalin jihar Jigawa mazauna garin Kaduna tana kan duba marasa lafiya kyauta a jihar. Kungiyar mai suna ‘Better Life for Jigawa Women wacce take karkashin jagorancin Umma …
-
A ranar Lahadin data gabata ne wata amarya da aka daura aurenta a garin Gashu’an jihar Yobe, ta gamu da ajalinta a garin Buji ta karamar Hukumar Buji a jihar …
-
‘Yan ta’adda masu garkuwa da mutane sun sace matar dan majalisar dokoki mai wakiltar karamar hukumar Miga, dake jihar Jigawa, Wanarabul Haruna Dangyatum. Rahoton da Dabo FM ta hada ya …
-
A yammacin Daren jiya Alhamis, da misalin karfe 8:00 na dare, an samu hatsaniya tsakanin Fulani da Makiyaya a kauyen Bodala dake kan hanyar Adiyani a karamar Hukumar Guri ta …
-
A wata sanarwa da mataimakin gwamna Badaru a sabbin kafafen yada labari na zamani, Auwalu D Sankara, ya saki ranar Laraba, ya bayyana kudurin gwamnatin na fara biyan albashin a …
-
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Jigawa ta ce ta kama diloli tare da masu amfani da kayan maye 16 a cikin garin Dutse, …
-
A daidai lokacin sabbin gwamnoni ke neman kwanaki 100 a ofis, 18 daga cikin Gwamnoni 29 har kawo yanzu ba su nada mukaman masu taimaka musu ba. DABO FM ta …
-
An samu mummunan rikici tsakanin Fulani da makiyaya a jihar Jigawa. Rikicin dai ya faru ne a kauyen Yabaza dake karamar hukumar Birnin-Kudu ta jihar Jigawa. Rikicin dai daya afku …
-
Labarai
Wani Mai gadi ya zabi ayi rijiyar burtsatse a kauyensu da a gina masa gida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani Mai gadi ya mayar da kyautar gida da mai gidanshi dan kasar Indiya ya bashi domin kai bukatar yin rijiyar burtsate a kayensu. Musa Usman, wanda yake da zama …
-
Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa; “Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta tabbatar cewa barayi sun halaka mutum daya tare da jikkata wasu mutane, a wani hari …
