Shahararren dan wasan Barkwanci na masana’antar Kannywood, Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Nabruska ya bayyana ficewarshi daga masana’antar. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan kamun Sunusi Oscar, …
Kannywood
-
Nishadi
Nafison fitowa a matsayin fitsararriya a wasan kwaikwayo – Maryam Yahaya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, Maryama Yahaya ta bayyana cewa tafi jin dadin fitowa a matsayin fitsararriyar duk sanda zata taka wasa a fim. Jarumar ta bayyana haka ne yayin …
-
Nishadi
Kannywood: Mawakan APC sun zargi Rarara da handame kudaden kungiyar da aka tara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHatsaniya ta barke a masana’antar Kannywood daga ‘yayan kungiyar Mawakan Arewa na jami’iyyar APC biyo bayan zargin da ake yiwa daraktan waken yakin neman zaben shugaba Buhari, Dauda Kahutu Rarara …
-
LabaraiNishadi
‘Yan Bindiga sun sace ‘dan uwan Sani Mu’azu, gwamnan ‘Alfawa’ na shirin ‘Kwana Casa’in’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu garkuwa da mutane sun sace Salisu Mu’azu ma shiryin fim a Kannywood, dan uwan fitaccen jarumi, Sani Mu’azu na masana’antar Nollywood da Kannywood. Masu garkuwar dai sun sace Salisu …
-
Nishadi
KANNYWOOD: Ban tsugunna har kasa don bawa Nabruska hakuri ba – Hadiza Gabon
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace bata tsugunna har kasa don baiwa jarumi Musatapha Nabruska hakuri ba. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta …
-
Nishadi
Gobara a Kannywood: Mun sasanta da Mustapha Nabruska – Hadiza Gabon
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace sun sasanta da jarumi Musatapha Nabruska. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta karyata labarin da sashin Hausa …
-
Nishadi
Babu wanda Mata suke So iri na, me zanyi da Aure? – Adamu Zango
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAdam A. Zango, Jarumi a masana’antar fina-fina ta Kannywood ya bayyana cewa ‘yan mata sunfi sonshi akan kowa dake masana’antar fim, don haka me zai yi da aure. Adam Zango …
-
Wata babbar Kotu a jihar Kano ta baiwa rundunar ‘Yan sandan jihar Kano umarnin kame fitacciyar jarumar wasan Hausa , Hadiza Gabon. Kotun ta bada umarnin ne biyo bayan kin …
-
Nishadi
Ko dan darajar sunan Ali Nuhu dana sakawa ‘da na, bai kamata ya kaini Kotu ba – Zango
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen jarumin Kannywood, Adamu Zango ya bayyana rashin jin dadinshi bisa yacce jarumi Ali Nuhu ya kaishi gaban kotu. Adam Zango yace lallai Ali Nuhu ya bashi kunya matuka, domin …
-
Matashiyar Jarumar Kannywood Amina Amal ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya manta sabo. Jaridar Leadership Hausa ta rawaito cewa Amal ta nemi Hadiza Gabo ta biyata diyyar Naira Miliyan …
-
Shahararrun jarumawan Kannywood, Adam A. Zango da Ali Nuhu sun shirya bayan wani dan rikici daya ratso tsakaninsu. Manya a Kannywood ne suka shirya jarumawan, hakan yasa jarumi Ali Nuhu …
-
Amina Amal, jaruma a masana’antar Kannywood ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya domin neman hakkinta. Amina Amal ta fitar da takarda dauke da saka hannunta tare da jerin sunayen …
-
Nishadi
Gobara a KANNYWOOD: Ali Nuhu ya kai karar Adamu A. Zango Kotu bisa tuhumarshi da batancin suna
Shahararre kuma fitattacen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya kai karar abokin sana’arshi Adamu Zango. A wata majiyar sirri da muka bankado, mun samu labarin matakin da Ali Nuhu …
-
Rigima ta barke tsakanin manya kuma fitattun jarumawa a masana’antar Kannywood, Adam A Zango da Ali Nuhu. Ba wannan ne karon farko da jarumawan sukan samu sabani ba, saidai wannan …
-
Sani Danja, Fati Muhd, Zahraddin Sani, Al-amin Buhari da mai bada umarni Eemrana, sune manyan barayin Kannywood a cewar Ummi Zee-Zee. Bayanan data wallafa a shafinta na instagram, Ummi Ibrahim, …
