Wasu majiyoyi sun yi nuni da cewa tsohon shugaban APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas zai zama shugaban riko na jami’iyyar. Hakan na zuwa ne bayan da uwar jami’iyyar …
Siyasa
-
Shugaban rikon kwaryar jam’iyya mai mulki a kasa, Mai Mala Buni ya bayyana cewar ‘yan Najeriya za su sha mamaki sosai nan gaba dangane da wasu jiga-jigan jam’iyyar adawa da …
-
Tsohon kwamishinan aiyuka na jihar Kano, Mu’az Magaji ya jinjinawa tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso wajen kwazon da ya nuna na dankwafar da mukaminsa a hukumar Neja Delta domin almundahanar …
-
Ra'ayoyiSiyasa
#Op-ed: ‘Karamar hukumar Fagge na fuskantar ƙasƙantaccen wakilci a tarayya’
by ..by ..Ba tun yanzu al’umma suke korafi tare da gunaguni a kan mayaudaran wakilai da suke zaba domin su kare musu hakkokinsu a majalisar tarraya ba, amma har yanzu bata canja …
-
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da cewa ta soke jam’iyyu kimanin 74 a Najeriya, inda ta mayar da jam’iyyun siyasar zuwa 18 daga 92. Majiyar …
-
Gwamnan jihar Ekiti karkashin tutar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi ya bayyana akwai yiwuwar rugujewar jam’iyyar sa ta APC bayan zangon mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Mijiyar Dabo FM ta bayyana …
-
LabaraiSiyasa
To fa: Sanusi ya nemi Osinbajo yayi masa mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari bashi da lafiya
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
-
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
-
Gwamnatin jihar Kano karkashi jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sake gina Farin Masallaci wanda tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso ya rushe zamanin yana gwamna. Rahoton Dabo FM ya tabbatar …
-
Da misalin karfe 2:00 na dare ranar Lahadi, wasu da ake zargin yan daban siyasa ne , sun je garin Gwadangaji dake jihar Kebbi suka dauko Mawaki Bello Bala Aljannare …
-
Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta …
-
Dan Majalisa mai wakiltar Takai da Sumaila a Jam’iyyar APC, Hon Shamsuddeen Dambazau ya raba gagarumin tallafi ga wadanda iftila’i ya afkawa a kananun hukumomin da yake wakilta. A wata …
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin kawo karshen kunji-kunjin da yake yawo a shafukan sada zumunta cewa wai yana shirin canja kundin tsarin mulkin Najeriya domin samun …
-
Maigari Bello Kasimu, mamba mai wakiltar Jalingo, Yorro da Zing a majalisar wakilai, jihar Adamawa ya raba kyautar baro ga mambobin kungiyar masu tura baro a mazabarsa da ke jihar …
-
Labarai
APC ta dakatar da Hon Abdulmumin Jibrin Kofa bisa cin amanar Jami’iyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’iyyar APC reshen karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano ta dakatar da dan majalissar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Hon Abdulmumin Jibrin (Kofa Maliya) DABO FM ta tabbatar da cewa; APC …
-
Siyasa
Abdulaziz Yari ya mikawa Matawalle takardun mulkin jihar Zamfara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara mai barin gado, Gwamnan Abdulaziz Yari ya bawa Bello Muhammad Matawalle, zababben gwamnan jihar, takardun kama aiki a yau Laraba, 28/05/2019. Ana sa ran rantsar da sabon …
-
Siyasa
Mutane sun fara suma, kafin zuwan Kwankwaso da Atiku filin Sani Abacha
by Dabo Onlineby Dabo Online:for English and other languages , please use the translator at the footer of this page. Yau ne ake gangamin taron jami’iyyar PDP a jihar Kano a filin wasa na …
