Majalissar Sarakuna da shuwagabannin gargajiya na jihar Zamfara sun bukaci Ministan Tsaron Najeriya, Dan Ali, da ya fadi sunayen Sarakunan da yace da sa hannunsu ake kashe-kashe da sace-sace a …
Zamfara
-
LabaraiNajeriya
Jama’ar gari ne kadai suke mutuwa a harin Jiragen Sojoji a Zamfara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar Sarakuna da shuwagabannin gargajiya na jihar Zamfara sun bayyana cewa hare-haren da jiragen Sojoji suke kaiwa a jihar yana kashe mutanen gari ne kawai. Majalissar tace harin baya taba …
-
Mansur Dan Ali, ministan tsaron Najeriya ya bayyana cewa, sabbin bayanan sirri suna nuni da cewa, wasu daga sarakunan gargajiyar Arewacin Najeriya na da hannu dumu dumu a kashe-kashen da …
-
Labarai
Kamfanunuwa hako ma’adanai a Zamfara sun fara bankwana da ma’aikatansu ‘yan kasashen waje bisa umarnin Gwamnati
Kamfanunuwa dake aikin hako ma’adanai a jihar Zamfara sun fara sallamar ma’aikatansu ‘yan kasashen waje. Hakan na zuwa ne kwana daya bayan Gwamnatin Najeriya ta bawa duk wani ma’aikacin dan …
-
Jaridar Leadership Hausa ta rawaito: A dalilin kara kaimi da gwamnatin Najeriya ta yi wajen ganin an kawo karshen ayyukan mahara da ‘yan ta’adda a garuruwan jihar Zamfara, sufeto janar …
-
LabaraiNajeriya
Rikicin Zamfara: Rashin adalci ne ace ban damu da kashe kashen Zamfara ba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa akan kashe kashen da ke faruwa a jihar Zamfara. Wannan shine karon farko da shugaba Buhari yayi furuci game da takaddamar dake faruwa …
-
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Abdulaziz, tace zata dauki matsafa 1,700 domin samarwa jihar zaman lafiya. Gwamnatin ta bayyana haka ne ta hannun Kwamishinan kananan hukumomi na jihar, Alhaji …
-
Labarai
Kisan Kolade Johnson abin baƙin ciki ne ƙwarai da gaske – Shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAna ta cigaba da alhinin kisan Mr Kolade Johnson, dan jihar Legas da hukumar ‘yan sandan RSARS ta kashe a makon da muke ciki. Shima shugaban kasa Muhammadu Buhari ya …
-
Ra'ayoyi
Shawarata ga Shugaba Buhari kan yadda za a magance tsaron Borno da Zamfara, Daga Datti Assalafiy
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZUWA GA MAIGIRMA SHUGABAN ‘KASA MUHAMMADU BUHARI Maigirma shugaban ‘kasa Muhammadu Buhari ni Datti Assalafiy na kasance daya daga cikin dunbin masoyanka, kullun burina a rayuwa shine na samu zaman …
-
Sarkin Shanun Shinkafin jihar Zamfara, Dakta Sulaiman Shuaibu Shinkafi ya bayyana a wata hira da yayi da shashin Hausa na BBC, inda ya ce jami’an tsaro basa kawo musu daukin …
-
‘Yan bindiga da ake zargi sun kai hari kauyukan Kware, Kurya da Kursasa da wasu makotan kauyukan karamar hukumar Shinkafi dake jihar Zamfara, harin da ya janyo rasa rayuka 42. …
-
Manoma guda 10 sunyi asarar rayukansu a kauyen Kursara dake unguwar Kware a karamar hukumar Shinkafin jihar Zamafara a jiya Asabar. Manoman dai sun rasa ran nasu ne dai dai …
-
Rundunar sojin Najeriya reshen jihar Zamfara ta hallata ‘yan bindiga masu tada zaune tsaye guda 55, ta kuma tseratar da mutane kimamin 760 daga masu sace mutane. Rundunar ta bayyana …
-
Rudunar sojin ta samu nasarar kashe yan bindiga dadi sama da guda ashirin. Rundunar sojojin na shashin Operation Sharar Daji, ta dakile wani harin da wasu yan ta’adda suka kai …
