Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
Dabo Online
-
Taskar Malamai
Ga Qur’ani da Hadisi ga Ilimin Na’ura mai Kwakwalwa, Dr Isa Ali Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKadan daga cikin tarihin Dr Isa Ali Pantami; An haifi Dr Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a unguwar Pantami dake Gombe, jihar dake Arewa …
-
Hotunan wajen daurin Auren gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad da ya auri ‘yar kasar Lebanon
-
An zargi wata mata a jihar Kaduna da caccakawa Mijinta wuka a jihar dake arewa maso yammacin Najeriya. Matar da ake zargi mai suna Aisha, ta caccakawa mijin nata Yahaya …
-
A harka irinta siyasa, a iya cewa dan majalissar tarayyar mai wakiltar Bebeji da Kiru, Hon Abdulmuminu Jibrin ya tashi a tutar babu. Hon Kofa ya kasance jigo a tafiyar …
-
Labarai
An kara wa sojan sama Bashir Umar mukamin da ake shekara 10 kafin a samu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar Sojin Sama ta Najeriya, NAF, ta karawa jami’inta da ya mayar da naira Miliyan 15 da ya tsinta a Kano zuwa ga mai shi. Rundunar ta kara masa matsayi …
-
Labarai
‘Yan majalissar jiha sun tsere bayan fadowar Miciji ta rufin kwano ana tsaka da zama zauren
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan majalissar jiha a Ondo sun tsere da kafafuwansu bayan da Miciji ya fado daga saman kwana ana kasa da zama a zauren. Fadowar Miciji ta saka ‘yan majalissar gudun …
-
Labarai
Ku bamu Al-Zakzaky zamu kula da lafiyarshi – Iran ta fadawa Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban mai shari’ar gwamnati na kasar Iran, Montazeri, yayi kira da gwamnatin Najeriya da ta basu Zakzaky don kula da lafiyarshi. Montazeri ya kara kira ga kotu da ta kyale …
-
Labarai
Kungiyar Izala tayi kiran Sanatoci da kada su tantance Ministocin da suke ‘yan Shi’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a wa ikamatussunah tayi kira ga Majalissar Dattijai da kada su tantance ‘yan Shi’ar da sunansu ya fito a jerin sunayen da shugaba Buhari ya aikewa majalissar. …
-
Kalli Bidiyo a kasa.
-
Labarai
Matuka Babura masu kafa 3 a jihar Adamawa sun fara yajin aikin ‘Gama-gari’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na muryar Amurka ya rawaito cewa; “Harkoki sun tsaya cik sakamakon wani yajin aikin gargadin da ‘ya’yan kungiya ta ‘yan keke-napep, wato ‘yan acaba suka faro a jihar …
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta dauki kwararru don koyawa Matasan jihar Sana’o’i
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta dauko kwararru guda 40 daga fannonin Injiniyanci, Zane-zane da sairan fannoni inda zata turasu kasar Birtaniya don daukar horo. Gwamnatin tace wadannan kwararru 40 da zata …
-
Majalissar Dattijai ta fara tantance sunayen Ministocin da shugaba Muhammadu Buhari ya aike mata. Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 32 da shugaban ya aike da sunayen zuwa …
-
Labarai
Amurka ta haramta bada izinin shiga kasar ga ‘Yan Najeriya da sukayi magudin zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar Amurka tace ta haramtawa dukkanin wadanda ake tuhuma da yin magudin zaben Najeriya takardar izinin shigar kasar. Kasar tace zata saka takun-kumin haramtawa dukkanin wani dan Najeriya da ake …
-
Labarai
Bayan aibata Gadar Lado da Kwankwaso ya taba yi, Gadar Kasa da Kwankwaso yayi ta rurrufta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGadar kasa da gwamnatin Kwankwaso ta gina a titin Gadon Kaya na jihar Kano ta fara tsagewa. Hakan yasa aka rufe hannu daya na titin gadar kasar domim riga kafin …
-
Labarai
Masu Garkuwa sun kashe ‘yar shekara 8 tare da jefa gawarta cikin Rijiya a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa safiyar ranar Litinin, an tsinci Gawar Aisha Sani, yarinya yar shekara 8 da akayi garkuwa da ita, a cikin wata rijiya dake Tukuntawa, karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano. …
-
An haifi Dr Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a unguwar Pantami dake Gombe, jihar dake Arewa maso Gabashin Najeriya. Isa Pantami ya kasance ‘da …
-
Labarai
‘Yan sanda ne suka kashe mataimakin kwamishinansu da kansu, suka kashe mana mutum 11 – Shi’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Shi’a ta nesanta kanta daga rahotanni da aka bayyana su a matsayin masu alhaki a kisan mataimakin kwamishinan yan sanda a Abuja. Shi’a tace, ‘yan sanda da kansu suka …
-
Siyasa
Abba Gida-Gida da PDP sun gabatar da hujjoji 241 na kalubalantar zaben Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’iyyar PDP reshen jihar Kano tare da dan takarar gwamnanta, Abba Kabir Yusuf sun nuna hujjoji 241 da shaidun da yasa suke kalubalantar nasarar Gwamna Ganduje a zaben da aka …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun kashe DCP Umar Usman tare da cinnawa motocin ‘NEMA’ wuta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn bayyana Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta IMN da alhakin kisan DCP Umar Usman, mataimakin yan sanda a birnin tarayyar Abuja. DABO FM ta binciko cewa; duk dai a yayin …
