Abdulbasit Umar dan shekara 22 tare da abokansa su 2, sune Hukumar ‘Yan Sandan jihar Taraba ke tuhuma da sace ‘kanwarsa yar kimanin shekaru 10 Amina Umar a hanyar ta …
Muhammad Isma’il Makama
-
Ministan kwadago Mr Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na jan kafar fara aiwatar da mafi karancin albashi na Naira 30,000 saboda sun duba sun ga abin da kamar wuya. …
-
Labarai
Gwamnati ta shirya tsaf domin fara karbar haraji daga hannun mutane milayan 45 -Shugaban Haraji
Shugaban Hukumar Tara Kudaden Harajin Cikin Gida (FIRS), Babatunde Fowler, ya bayanna cewa nan da watan Disamba Najeriya za ta kammala tattara sunayen mutane miliyan 45 da za ta rika …
-
Ministan kwadago Mr Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na jan kafar fara aiwatar da mafi karancin albashi na Naira 30,000 saboda sun duba sun ga abin da kamar wuya. …
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin kawo karshen kunji-kunjin da yake yawo a shafukan sada zumunta cewa wai yana shirin canja kundin tsarin mulkin Najeriya domin samun …
-
Shugaban kungiyar Izala Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau da tawagarsa, ya ziyarci filin da gwamnatin jihar Rivers ta rusa Masallaci inda dubannin Al’ummar musulmi ke gudanar da salloli biyar tare …
-
Maigari Bello Kasimu, mamba mai wakiltar Jalingo, Yorro da Zing a majalisar wakilai, jihar Adamawa ya raba kyautar baro ga mambobin kungiyar masu tura baro a mazabarsa da ke jihar …
-
Ranar 1 ga Oktoban shekarar 1960 Najeriya ta samu ‘yancin kai daga hannun Birtaniya. Najeriya dai tana da kabilu fiye da 300 inda itace a matsayi na 3 a yawan …
-
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya reshen jihar Kano, ta bayyana cewa tana maraba da masu sha’awar shiga ma’ajiyar masu laifi a ofishin ‘yan Sanda domin shakatawa. Kakakin rundunar yan sanda ta …
-
Iblis dai wani hatsabibin mai garkuwa da mutane ne dake jihar Ribas, inda rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas a ranar Litinin suka samu nasarar kashe wannan gawurtaccen mai …
-
Kimanin mutum 14 ne suka mutu a kauyen Moda ‘Karamar Hukumar Anka dake Jihar Zamfara. Mazauna ‘kauyen sun shaidawa manema labarai cewa wata matar gida ce ta zuba Gishirin Lallen …
-
Kamar yadda mu ka samu labari a Ranar Asabar, 28 ga Watan Satumba 2019, fadar shugaban kasar ta yi martani a game da rahotannin da ke yawo na cewa akwai …
-
Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim. An haifi Galadiman Kano Ahmadu Tijjani dan Turakin Kano Hashimu, dan Sarkin Kano Abbas, dan Sarkin Kano Abdullahi, dan Sarkin Kano Ibrahim Dabo …
-
A ranar 28 Satumbar 1992 Jirgin Sojojin Najeriya yayi hatsari a kusa da Jihar Lagos, inda mutane 163 suka rasu. A ranar 28 ga watan satumban shekarar 2018 Hukumar Jin …
-
BincikeLabaraiSabon Labari
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
-
A ranar 27 ga watan Satumban shekarar 1529 Sojojin Daular Usmaniyya suka isa kofar birnin Biyana inda Sarki Sultan Suleman, ya jagoranci farmakin farko da aka kai wa birnin. A …
