Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
Muhammad Isma’il Makama
-
Cibiyar kungiyoyin kare hakkin bil’adama wato ‘Centre for Human Rights and Social Justice’ (CHRSJ) taja kunnen shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya daina fadawa ‘yan Najeriya abinda ba haka …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Sarkin Karaye ya nada Kwankwaso mukamin ‘Makaman Karaye’ kuma hakimi mai nada sarki
Mai Martaba sarkin Karaye, Ibrahim Abubakar II ya daga likkafar mahaifin tsohon gwamnan kano Rabiu Kwankwaso, Majidadin Karaye kuma hakimin Madobi, Musa Sale Kwankwaso a matsayin daya daga cikin manyan …
-
Da alama tsuguni bata kare ba, lauyoyin Maryam Sanda wadda alkalin kotun tarayya dake Abuja, jastis Yusuf Halilu ya yankewa hukuncin kisa sunce zasu daukaka kara domin basu yarda da …
-
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
-
Kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya (MAN), ta bayyana cewa ta kammala shirye-shiryen fara gagarimin aikin dashen zogale a kadadar gonaki daban-daban a kananan hukumomi 774 na Najeriya. Shugaban Kuniyar MAN, …
-
Wani kwarerren likitan hakora dake Jami’ar Maiduguri jihar Barno Lawal Balami shine ya tabbatar da haka inda ya kara da cewa rashin sani na daga ciki matsalolin dake haddasa cututtukan …
-
LabaraiSiyasa
Ganin sabon dan majalisar PDP da ya kayar da Kofa tare da shugaban APC ya jawo cece-kuce
Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
-
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce yana aiki ta karkashin kasa domin ganin an samu masalaha tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. …
-
Babban Bankin Najeriya, CBN ya gargadi Najeriya cewa yawan bashin da ake ciwowa da sunan ayyukan inganta tattalin arziki, ya na neman zama luma wa ciki wuka, matsawar gwamnatin tarayya …
-
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana Jibrin wanda …
-
Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC sun damke dan takarar jamiyyar PDP lokacin da yake tsaka da siyan kuri’a a bakin akwatun zabe na karamar hukumar Isiala …
-
Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ya bayyana cewa da alama rahoton da kunguyar Transparency International (TI) ta fitar wanda ta sanya Najeriya a matsayi na kololuwa wajen cin …
-
Ministan Harkokin Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala biliyan 1 domin sawo kayan noma na zamani ta raba wa manoma. …
-
Kimanin Sojojin Amurka dozin uku ne suka samu rauni a kwalkwalwa sakamakon harin ramuwar gayya da kasar Iran ta kai sansanin sojin Amurka dake Iraqi, hedkwatar Sojin Amurka, Pentagon ta …
-
Rundunar sojojin Najeriya ta kammala atisayen kai kwararrun sojoji 185 domin wanzar da zaman lafiya a kasar Guinea Bissau a ranar Juma’a. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa sojojin sun …
-
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sojojin Najeriya nada kwarewar da zasu fatattaki Boko Haram a arewa maso gabas. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa Buhari yayi wannan …
-
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, da ta zurfafa bincike don gano matashin nan Abubakar Idris Dadiyata, wanda ya …
-
Wasu daga cikin ‘yan PDP kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa APC Gandujiyya sun sake tsallan bakadai sun dawo gida bayan kwana 1 da sauya shekar tasu. Majiyar Dabo FM …
-
Gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala miliyan 890 daga asusun duniya domin dakile yaduwar cututtuka a kasar nan. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnati ta ce za ta kashe …
