Babban lauya a Najeriya,S AN Femi Falana ya bayyana babu ta inda za’a kawo karshen cin hanci da rashawa bayan gwamnati tana fito da sabbin tsare-tsaren dake habaka fatara da …
Muhammad Isma’il Makama
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa daga yanzu babu wani sauran boye-boye tsakanin gwamnatin sa da ‘yan Najeriya saboda zai sa a ringa bayyana kudaden da gwamnati ke kashewa …
-
Jaridar DailyTrust ta wallafa a safiyar Talata tana neman ma’aikata, kamar yadda majiyar Dabo FM ta samu rahoton hakan. Shiga nan domi gani ko ka cancanta
-
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana babu wani shugaba wanda yasan me yake da yake cikin farin ciki da yanayin halin da Arewa ke ciki. Majiyar Dabo FM ta …
-
Samun ‘yanci a kasar Saudiyya ya sanya an samu karuwar matan da ke busa taba sigari da kuma shisha a bainar jama’a ba tare da fuskantar tsangwama ba. Majiyar Dabo …
-
LabaraiSiyasa
Wasu da basa son a kau da Boko Haram sun shirya zanga-zangar cire shugabannin tsaro -Garba Shehu
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana wasu mutane dake amfana da rikicin Boko Haram suke zuga ayiwa shuwagabannin tsaro zanga-zanga a ranar Litinin. Majiyar Dabo …
-
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kimanin talakawan Najeriya miliyan 5.4 ke karbar tallafin naora dubu biyar a kowanne wata. Majiyar Dabo FM ta bayyana hakan ne bayan wani bayani na …
-
Labarai
Zulum ya yi wa malamar firamaren dake zuwa makaranta tin karfe 6:30 na safe kyautar makudan kudade
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya karrama wata malamar firamare, Mrs Obiageri Mazi wadda ke riga kowa zuwa makaranta da wuri kyautar makudan kudade. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan …
-
Bayan hukumar zabe ta kasa ta soke jam’iyyu 74, hukumar ta fitar da jerin jam’iyyu 18 da suka tsallake gudumar INEC. Cikin jerin jamiyyun akwai APC, PDP sai kuma jam’iyyar …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
-
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da cewa ta soke jam’iyyu kimanin 74 a Najeriya, inda ta mayar da jam’iyyun siyasar zuwa 18 daga 92. Majiyar …
-
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya bawa kwararrun masana umarnin a binciko dalilin dake haddasa yawan samun masu matsalar ciwon koda a fadin jihar Borno. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa …
-
Majalisar dattijai ta Najeriya ta rattaba hannun kan kasafin kudin hukumar hana fasa kauri ta kasa wanda za’a kashe jimlar kudi har naira biliyan 238 cikin shekarar 2020. Majiyar Dabo …
-
Wasu mahara sun bude wa motoci wuta a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja, kana sunyi gaba da fasinjoji da dama. Majiyar Dabo FM ta ruwaito cewa kakakin rundunar yan …
-
Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya aike da wasika zuwa ga shugaban rundunar ‘yan sanda ta kasa, Mohammed Adamu domin rokon yan sanda su chafke sugaban jam’iyyar tasu ta APC na …
-
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa a duk fadin kasar nan babu inda ke karkashin Boko Haram ko dai dai da inchi guda ne. Majiyar Dabo FM ta ruwaito mai magana …
-
Gwamnatin Najeriya ta dauki aniyar hana manyan motoci hawa kan titunan kasar da zarar ta kammala aiyukan layin dogo. Majiyar Dabo FM ta rawaito ministan sufuri, Rotimi Amechi ne ya …
-
Babban limamin masallacin Ansar – Ud – Deen Society, Sheikh Ahmad Abdurrahman ya ki karbar kyautar mota kirar Toyota Sienna daga dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Mushin II …
-
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yayi wa tsohon mai gidan sa kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ritaya da karfin tuwo a siyasa. Majiyar Dabo FM …
-
Gidauniyar Kwankwasiyya ta jihar kano ta dau nauyin dalibai tara don tafiya kasar Sudan da Hadaddiyar Daular Larabawa domin yin digirinsu na biyu. Dabo FM ta tattara cewar bakwai daga …
