Rahotan yana zuwa ne kai tsaye, a rika sake loda shafin domin sabuntawa. JAIPUR INDIA: A yau Asabar, 16 ga watan Janairun 2021 ne ake kada kuri’ar zaben shugabannin kananun …
Jami’ar Ahmadu Bello ta sanar da ranar komawa karatu : 25 ga Janairu
Jami’ar Ahmadu Bello ta sanar da ranar 25 ga Janairu a matsayin ranar da za a cigaba da karatu a makarantar. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na …
Yanzu an inganta tashar KSMC Queen FM da kayayyakin watsa shirye-shirye na zamani-Tanimu Albarka
Anyi kira ga masu sauraran kafar yada labarai na rediyon jihar Kaduna ksmc Queen fm Zaria, da su rinka tallata hajojin ko sanarwarar tarurruka don cigaban tashar. Yace, yanzu haka …
An inganta tashar KSMC Queen FM da kayayyakin watsa shirye-shirye na zamani -Tanimu Albarka
An yi kira ga masu sauraren gidan rediyon KSMC QUEEN FM da ke Zaria a jihar Kaduna, da su rika tallata hajoji ko bayar da sanarwarar tarurruka don cigaban tashar. …
Rarara ya ba wa Tijjani Asase ‘Sangami’ kyautar motar miliyoyin Nairori
JAIPUR INDIA: Babban mawakin jami’iyyar APC a Najeriya, Dauda Adamu Rarara ya bai wa jarumi Tijjani Asase kyautar mota. DABO FM ta tattara cewar mawakin ya mallaka wa Asase mota …
Halacci ko Haramci: Hukuncin sana’ar P.O.S a Musulunci -Daga Sheikh Hamza Kabawa
Taskar Malamai: Halacci ko Haramci: Hukuncin sana’ar P.O.S a Musulunci -Daga Dabo FM tare dada Shei Hamza Uba Kabawa Da sunan Allah mai rahama da jin kai : A ƴan …
Wasu ‘yan Najeriya masu amfani da shafukan Twitter, sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta kai wa kasar Amurka dauki sakamakon barkewar rikicin zabe. Ana zargin magoya bayan shugaba …
An bayyana wata sanarwa da hukumar kula da cututtuka ta Najeriya ‘NCDC’ ta fitar a matsayiin cin mutunci ga yaren Hausa da kuma rashin mutunta Hausawa. DABO FM ta tattara …
An yi kiran tsige mai riƙon muƙamin daraktan cibiyar sarrafa fatu da kimiyya da kuma fasaha ta NILEST Zariya saboda kawo daidaito
An nuna bukatar da ke akwai ga gwamnatin tarayya ta tsige daraktan riko na makarantar sarrafa fatu da kimiyya da kuma fasaha wato Nigeria Institute of leather and science technology …
Wasu matasa sun cilla matar da suka caccakawa wuka bandaki, suka sace mata mota a Kano
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta bayyana kama wasu matasa da ake zarginsu da yanka wata mata a gidanta na aure, suka kuma yi awon gaba da wata a cikin …
Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan …
Kirsimeti: Biki ne na tuna wa da sakon da Almasihu ya bari -Yohana Sarki
A ranar 25 ga watan Disamba ce, miliyoyin mabiya addinin kirista suka gudanar da bikin ranar harhuwar Annabi Isa, na shekaru 2020. A kullum shuwagabanni suna mika sakon zaman lafiya …
Fada ya kaure tsakanin masu garkuwa da mutane a titin Kaduna-Abuja, sun karkashe junansu
Rahotanni daga jihar Kaduna a Najeriya sun bayyana cewa fada ya kaure tsakanin ‘yan bindigar da suke garkuwa da mutane a kan titin Kaduna-Abuja da su da abokan ta’addancinsu. Gwamnatin …
Kasar Saudiyya ta haramta aurar da yan mata a kasar wadanda shekarunsu na haihuwa basu kai 18 ba. Hakan na kunshe a cikin wata takarda ministar shari’ar kasar, Sheikh Dr. …
Tsohon dan Majalissar Tarayya a Kano, Danlami Hamza ya rasu a cibiyar killace masu Korona
Allah Ya yi wa tsohon wakilin karamar hukumar Fagge a majalissar tarayya, Hon Danlami Hamza rasuwa. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar tsohon dan majalissar ya rasu …
Tsohon dan Majalissar Tarayya a Kano, Danlami Hamza ya rasu a cibiyar killace masu Korona
Allah Ya yi wa tsohon wakilin karamar hukumar Fagge a majalissar tarayya, Hon Danlami Hamza rasuwa. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar tsohon dan majalissar ya rasu …
Amfanin Danyen Kwai Kwai ya na daga cikin nau’in abinci mafi kara lafiya a duniya. Yana dauke da sinadarai masu matukar muhimmanci da suke kara wa dan adam lafiya sosai. …
Kwakwaf: Shin da gaske ne Najeriya ta fi kowace kasa kayan Noma a duniya?
Shin da gaske ne kasaar Najeriya ta fi kowacce kasa a fadin duniya kayyakin Noma? Al’umma da dama sun bayyana shakkunsu kan wasu bayanai da wani fitaccen malamin addinin Musulunci …
Wata mata ta haihu mintuna 30 bayan gane tana dauke da juna biyu
Wata mata mai suna Ally Opfer mai shekara 26 ta haihu a cikin minti 30 da ta gane tana dauke da juna biyu. Ta shiga fara lakuda duk kuwa da …
Crowwe: Sabuwar manhajar sada zumunta mai dauke da asusun ajiyar kudi kirkirar dan Najeriya
Sabuwar manhajar Crowwe, manhaja ce ta sada zumunta mai fasali da ya kunshi irin na manyan manhajojin sada zumunta irin su Facebook, Twitter da Instagram. Mai amfani da manhajar zai …
