Shin da gaske ne kasaar Najeriya ta fi kowacce kasa a fadin duniya kayyakin Noma? Al’umma da dama sun bayyana shakkunsu kan wasu bayanai da wani fitaccen malamin addinin Musulunci …
Bincike
-
BincikeFasahar MatasaLabaraiMatsalarmu a YauSanarwa daga Al’umma
Yadda za mu kare kan mu daga kamuwa da cutar zazzabin ‘Lassa’ -Dr Abdul’aziz T. Bako
Zazzabin Lassa, ciwo ne da kan iya jawo mutum ya rika zubar da jini ta kowace mafaka (hanci, baki, ido, da sauransu), har ma Idan abin ya zo da ajali, …
-
Bayan rahoton Dabo FM na sake maka wani dan Najeriya da ake zargi da fasa kwarin kwayoyi zuwa kasar Saudiyya, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bawa atoni janar na Najeriya, …
-
Masu bincike kan magunguna sun tabbatar da cewa ‘African Star Apple’ wadda a yaren hausa aka fi sani da Agwaluma tana dakushe karfin maza. Rahoton Dabo FM ya bayyana cewa …
-
Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano, Shaikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina tare da Babban Daraktan Hukumar, Dakta Aliyu Musa Aliyu a safiyar yau Juma’a sun baje kolin yammata 32 …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa, EFCC ta chafke tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani. Kamar yadda majiyar mu ta Dabo FM ta bayyana mana, EFCC …
-
Rundunar yan sandan ta jihar Katsina ta damke wani mutum mai suna Ibrahim Usman mai shekaru 35 mazaunin unguwar Kwari dake yankin Badawa a nan Kano, bisa zargin sa da …
-
BincikeLabarai
Zamu nuna ba-sani ba-sabo akan Sarakuna da sauran masu hannu cikin kashe-kashe a Zamfara -Gwamna Matawalle
Gwamnatin Zamfara ta ce a shirye take ta aiwatar da shawarwarin kwamitin da ta kafa wanda ya gudanar da bincike game da matsalar ‘yan bindiga da satar mutane da suka …
-
BincikeLabarai
Sarakuna 5, Hakimai 33 da Sojoji 10 keda hannu dumu-dumu a kashe-kashen Zamfara -Kwamatin Bincike
Kwamatin binciken kan kashe kashen jihar Zamfara a ranar Juma’a, ya kammala bincike inda ya gano hannu wasu masu mulkin gargajiya a kashe-kashen da suka faru a jihar. Kwamitin ya …
-
Kiwon Lafiya
Maganin Kafso da aka hada da fatar Alade yafi inganci da aiki a jikin dan Adam – Bincike
Kwayar Kafso, nau’in sarrafa magani ne dake dangin ‘Solid Dosage Form’, ma’ana magunguna da aka cure a waje guda. DABO FM tayi bincike domin sanin Kafso, amfaninshi da kuma yacce …
-
Ali Shehu lakcara ne a makarantar School of Technology dake Kano, inda wata kotun majistire dake kano ta bada umarnin aci gaba da tsare shi a gidan yari. Dabo FM …
-
Abdulbasit Umar dan shekara 22 tare da abokansa su 2, sune Hukumar ‘Yan Sandan jihar Taraba ke tuhuma da sace ‘kanwarsa yar kimanin shekaru 10 Amina Umar a hanyar ta …
-
Labarai
Uwargidan gwamnan Anambra ta je taron ta’aziyya sanye da tabarau na Naira miliyan 1
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUwargidan gwamnan jihar Anambra, Misis Ebelechukwu Obiano ta sanya tabarau na dalar Amurka 2,755. Uwargidan gwamnan ta halarci taron binne mahaifin shugaban kamfanin jirgin Air Peace, Chief Micheal Chukwuka Onyema. …
-
Labarai
An fara gano dattawan dake zancen batsa da matar data caccakawa mijinta wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHoton tattaunawa tsakanin Ahmad Habibu (@Habib4U) da Fatima Musa (Hanan) wanda mijinta Sa’eed ya fitar a matsayin hujjojinshi na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Binciken DABO FM ya bi …
-
Bincike
Kwankwaso zai iya biyan kudin makarantar dalibai 370 daga cikin kudaden daya karba a majalissar dattijai – Bincike
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon Sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Engr. Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bude gidauniyar da take da kudirin fitar da dalibai ‘yan jihar Kano kasashen waje …
