Sheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama sarakunan gargajiya saboda irin amfanin da suke yiwa al’umma. DaboFM ta tattara bayanai a …
Taskar Malamai
-
Taskar Malamai
Kano: Har Bature ya gama shegantakarshi a Najeriya, bai yi abinda muke gani yanzu ba – Sheikh Dahiru Bauchi
Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman ya magantu akan rikicin daya barke tsakanin tsagin gwamnatin da masarautar jihar Kano. Sheikh Bauchi ya magantu da cewa lallai abinda ya faru …
-
Taskar Malamai
Bayan maganganu da tuhumar mantawa da talaka, a karshe, Dr Pantami ya fashe da Kuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da karatun tafsirin Al-kur’ani mai girma da Sheikh Dr Isa Ali Pantami yake gabatarwa a cikin watan Ramadan, wanda yake gudanarwa a garin Abuja, jiya 9 ga watan …
-
Taskar Malamai
Sheikh Pantami yayi kira da acigaba da goyawa Buhari baya don cigaban Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShashin Hausa na Jaridar Leadership ya rawaito Sheikh Pantami yana tsokaci tare da kiran Malamai su marawa shuwaganni baya a wani taro daya halarta na bitar maluman Izala da zasu …
-
Taskar Malamai
Ana saka ran dawowar Sheikh Kabiru Gombe da Bala Lau gobe Talata daga Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba da Babban sakataren kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sheikh Muhammad Kabir Gombe suna kan hanyarsu ta dawo wa gida Najeriya. Ana sa ran isowar malaman a gobe …
-
Mallam Aminu Kano ya fara siyasa lokacin da yake samartaka da kuruciya. Ya fara siyasa yana dan shekara 23 da haihuwa. An dai haifi Mallam Aminu Kano a shekarar 1920, …
-
Mallam Aminu Kano, Jagoran Talakawa ya cika shekaru 36 da rasuwa. Mallam ya rasu ne ranar Asabar, 17 ga watan Afirilun shekarar 1983. Ya rasu yana dan shekara 63 da …
-
Allah yayiwa mahaifiyar Sheikh Dr Mansur Abdullahi Sokoto rasuwa a yau Asabar 8 Sha’aban shekarar 1440, wanda yayi dai dai da 13 ga Afirilun 2019. Mun samu labarin rasuwar ta …
-
Yau Juma’a ne Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a …
-
Taskar Malamai
Mu guji zagi da cin mutuncin Malaman Addini da Shuwagabanni, yin hakan kamar zubar da jini ne – Dr Rijiyar Lemo
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara …
-
FadakarwaTaskar Malamai
Sharhi kan maganar fin karfin Buhari da akayi akan rikicin Zamfara, Daga Yakubu Musa
Daga shafin Yakubu Musa a facebook, inda yayi sharhi da tambihi game da maganganun wani malamin addinin Islama a jihar Kano. Yakubu Musa ya fara da cewa: “Amma shi wannan …
-
Taskar Malamai
Rikicin Zamfara: Wallahi abinda yake faruwa yafi karfin Shugaba Buhari – Sheikh Abdallah Gadon Kaya
Fitattacen Malamin addinin Islama, Shiekh Abdallah Gadon Kaya yace abubuwan da suke faruwa na kashe-kashe da akeyi a jihar Zamfara yafi karfin shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Da yake bayani a …
-
Taskar Malamai
Yacce ta wakana a Maulidin Sheikh Ibrahim Inyass daga birnin Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin jiya Juma’a 29 ga watan Rajab shekarar 1440 bayan hijiran Manzon tsira (SAW), aka fara gudanar da Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass a tsakiyar birnin Kano. Taron da ake gudanar …
-
Taskar Malamai
Taskar Malamai: ‘Yan bingida sun saki Mal. Ahmad Sulaiman bayan shafe sati 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa safiyar yau, aka tashi da tsananin farin ciki da karawa godiya ga Allah bisa sakin Sheikh Ahmad Sulaiman da masu mutane da sukayi garkuwa dashi sukayi. Iyalan malamin tare …
-
-
Taskar Malamai
Ko wane irin mataki masu madafun iko suke dauka wajen ceto rayuwar Sheikh Ahmad Suleiman?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau Talata 19/03/19, kwana 4 kenan tin bayan dauke babban Sheikh, Gangaran, mai daddadar kira’ar karatun Al-Qur’an na wannan zamani namu a kasar Hausa, Mal Ahmad Suleiman akan hanyarshi daga …
-
Taskar Malamai
Kano: Duk malamin da yake kare Ganduje biyanshi aka yi, nima an min tayin miliyan 30 – Sheikh Abduljabbar
Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara yace duk wani malami da yake fitowa ya hau manbari wajen kare Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan bidiyon da akaga gwamnan yana …
