Cikin Hotuna: Auren ‘dan shekara 19 da Amaryshi mai shekaru 39

A cikin satinan anyi aure dayawa masu daukar hankali wadanda ke zanyo cece kuce a shafukan…

Siyasa: Mallam Aminu Kano ya fara siyasa yana ‘dan shekara 23

Mallam Aminu Kano ya fara siyasa lokacin da yake samartaka da kuruciya. Ya fara siyasa yana…

Magabata: Mallam Aminu Kano “Jagoran Talakawa” ya cika shekaru 36 da rasuwa.

Mallam Aminu Kano, Jagoran Talakawa ya cika shekaru 36 da rasuwa. Mallam ya rasu ne ranar…

Niger: Alkali ya yankewa Dan Luwadi hukuncin biyan tarar N30,000 bayan lalata duburar yaron shekara 12

Alkali a wata kotun dake da zama a jihar Niger, ya yankewa wani matashi da yayi…

Kofin Turai: Barcelona ta ganawa Man UTD azabar kwallon kafa

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ragargaza Man UTD da ci 4 babu ko 1. Kungiyar…

Kofin Zakarun Turai: Ajax ta koyawa Juventus hankali

Kungiyar kwallon kafa ta Ajax ta lallasa abokiyar karawarya Juventus da ci 3 da 2. Kungiyar…

Jirgin Kasa ya bi takan wasu mutane a jihar Kano

“A ranar Talata ne jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano Abdullahi Haruna…

KANNYWOOD: Amina Amal ta nemi Hadiza Gabon ta biyata diyyar Miliyan 50 a Kotu

Matashiyar Jarumar Kannywood Amina Amal ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya manta sabo. Jaridar Leadership…

Kasar Canada na neman ma’aikata miliyan 6 daga Najeriya

Firaministan kasar Canada, Justin Trudeau, ya roki shugaba Muhammadu Buhari ya kyale ‘yan Najeriya miliyan 1…

Canada ta roki shugaba Buhari ya tura ‘Yan Najeriya miliyan 1 zuwa kasar

Firaministan kasar Canada, Justin Trudeau, ya roki shugaba Muhammadu Buhari ya kyale ‘yan Najeriya miliyan 1…

Za’a gudanar da Zaben kananan hukumomi ranar 27 a jihar Zamafara

Hukumar zaben jihar Zamafara ta ZIEC ta fitar da ranar 27 ga watan Afrilun 2019. Baturen…

Takaitattun Labaran Yammacin Yau

Kotun daukaka kara ta mayar wa da Ibrahim Baba na APC kujerar sa a Filato. Duk…

Anyi baikon Yaro dan shekara 17, da Amaryarshi ‘yar 15 a jihar Sokoto

Hotunan baikon Aliyu, yaro dan shekara 17 tare da amaryarshi Aisha, yar shekara 15 ya ja…

‘Yan Sanda sun kara harbe mutum 2 a jihar Legas

‘Yan sanda a unguwar Oladi, Apapa dake jihar Legas, sun harbe wasu matasan masoya, mace da namiji.…

Mabiya addinin Hindu sun yanka Kirista bisa dalilin yanka Saniya a kasar Indiya

Wani Kirista a kasar Indiya ya gamu da ajalinsa bayan da wasu ‘yan addinin Hindu suka…

‘Yan Bindiga a Zamfara sun kashe shugaban ‘Yan Banga

‘Yan Bindiga sun hallaka shugaban ‘yan bangar ne bayan kwanaki da suka dauka suna nemanshi a…

Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Mansur Ibrahim Sokoto rasuwa

Allah yayiwa mahaifiyar Sheikh Dr Mansur Abdullahi Sokoto rasuwa a yau Asabar 8 Sha’aban shekarar 1440,…

Abdullahi Shehu ya biyawa Marayu 130 ‘yan jihar Sokoto kudin Makaranta

Shahararren dan kwallon Nijeriya, dan asalin jihar Sokoto, mai taka leda a kungiyar Busaspor dake kasar…

Kura ta Lafa: Manyan Kannywood sun sasanta Ali Nuhu da Adam Zango

Shahararrun jarumawan Kannywood, Adam A. Zango da Ali Nuhu sun shirya bayan wani dan rikici daya…

Magabata: Allah yayi wa Mamman Nasir rasuwa, ya rasu yana da shekaru 90

Kafin rasuwarsa shi ne Galadiman Katsina kuma tsohon ministan shari’a na zamanin Sardauna. Ya rasu ya…