Hukumar ‘yan sandar kasar Burtaniya ta shiga farautar wasu akuyoyi guda 2 da sukayi kokarin sace motar ‘yan sanda a unguwar Isle of White ido na ganin ido. Rahoton Dabo …
Muhammad Isma’il Makama
-
Mai martaba sarkin Kano, Alahaji Aminu Ado Abdullahi Bayero, sarki na 15 a jerin sarakunan Kano fulani kana kuma sarki na 2 cikin jerin sabuwar masarautar Kano bayan gwamnan Kano, …
-
FadakarwaMatsalarmu a Yau
Jayayyar hukuncin Kisa da satar Sadiya Idris gami da sauya mata addini -Daga Hassan Ringim
Tun bayan da kotun shari’ar musulinci ta yankewa wani mawaki da ya zagi fiyayyen halittu, Annabi Muhammad SAW mutane da dama suka shiga mahawara mai zafi kan dacewar hukuncin, sai …
-
Bayan wasu jaridun kasar nan sun bayyana cewa dan uwan shugaban kasa, Muhammadu Buhari wato Mallam Mammam Daura an dauke shi cikin gaggawa zuwa kasar Burtaniya domin rashin lafiyarsa ta …
-
An samu nasarar chafke wani fasto mai suna Juna Gangas bayan ya boye yarinya, Sadiya Idris kimanin shekaru 7 a hannun sa tare da mayar da ita addinin kiristanci. DABO …
-
Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan, Adamu Bulkachuwa (APC, Bauchi) tare da tsohon gwamnan jihar Kano, sanata Ibrahim Shekarau (APC, Kano) na cikin ‘yan majalisar da suka shekara guda cif ba …
-
Gidauniyar masoya Muhammadu Sanusi II ta bayyana labarin da yake yawo a kafafan yada labarai ba gaskiya bane, cewa ‘an nada tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi a matsayin Kahalifan Tijjaniyya.’ …
-
Bayan yanke wa wani mawaki hukuncin kisa ta hanyar rataya, babbar kotun shari’ar musulinci ta yanke wa wani mutum shekaru 10 a gidan kaso bayan yiwa Ubangiji izgili a bainar …
-
Babbar kotun shari’ar musulinci dake Hausawa Filin Hockey a jihar Kano ta yankewa wani matshi mai shekara 22 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa batanci ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad …
-
Gwamnan Bauchi, Dr Bala Muhammad ya tabbatar da nadin Balaraba Ibrahim a matsayin mai bashi shawara a kan walwalar mata zaurawa da ‘yammata marasa aure. Rahoton DABO FM ya bayyana …
-
BincikeLabarai
Ana zargin hadimin Ganduje, Alibaba da yin sama da fadin miliyan 16 na addu’ar Korona
An zargi mai bawa gwamna, Abdullahi Umar Ganduje shawara akan harkar addinai, Alibaba Agama Lafiya Fagge da sama da fadin naira miliyan 16 hasafi ga malamai da sukayi addu’a a …
-
Babban limamin masallacin Juma’a, Sheikh Hamza Uba Kabawa ya fadakar da al’umma wasu taril falala har 8 ta ranar Arfat. Shehin malamin bayyanawa DABO FM mecece ita wannan rana ma …
-
Shugaban kungiyar daliban jami’ar Bayero, Mahmoud Balarabe Yazid ya yi kira ga mai bawa shugaban kasa shawara ta fannin matasa da dalibai, Nasir Sa’id Adhama da ya farfado da ofishin …
-
Kungiyar kwankwasiyya ta maka gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotu domin hana shi ciwo bashin €684,100,100.00 a wani banki na kasar Sin, China Development Bank. Rahoton DABO FM …
-
Gwamnatin jihar Ebonyi ta kaddamar da bada tallafin kawar da radadin da cutar Koronabairas ta haddasa a fadin jihar baki daya. DABO FM ta tattara cewa an bayar da tallafin …
-
[avatar user=”ibrahim” /] Shin da gaske Sayyadina Umar ya taba aika sako daular Borno? Wakilin DABO FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha yayi mana sharhin wannan tambaya. Mawallafa Tarihi dadama …
-
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka daka mukamin shugabancin kasar, inda ta bayyana Najeriya karkashin Buhari kamar majiyyacin dake bukatar injin shakar iska …
-
Kotu a jihar Kano ta kwace kujerar dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Rogo karkashin jam’iyyar APC, Magaji Dahiru Zarewa. Rahoton DABO FM ya bayyana cewa nan take kotun …
-
Babban limamin masallacin Makkah, Imam Sheikh Abdulrahman ibn Abdul’aziz Al Sudais ya bada umarnin sanya harshen hausa cikin harsunan da za’a fassara hudubar aikin Hajji. DABO FM ta rawaito babban …
-
Fitaccen mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Ado Isa Gwanja ya bayyana cewa babu wata sauran wayewa data rage masa a fadin duniya. Rahoton DABO FM ya bayyana mawakin yayi …
