Tsohon kwamishinan aiyuka na jihar Kano, Mu’az Magaji ya jinjinawa tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso wajen kwazon da ya nuna na dankwafar da mukaminsa a hukumar Neja Delta domin almundahanar …
Muhammad Isma’il Makama
-
Binciken kwararru na hadin gwiwa daga Jami’ar Nebraska tare da Kwalejin binciken halittu ta Texas (Texas Biomedical Research Institute) ya bukaci da a sanya tabar wiwi cikin magunguna da kan …
-
Labarai
Kano: Bayan lashe biliyan 4.5, Gadar Dangi za ta kara lashe miliyan 724 ta fidda magudanar ruwa
Gwamnatin jihar Kano ta zartar da karin kashe naira miliyan 724,181,938.65 a gagarumin ginin gadar sama data kasa wadda take aiwatarwa a shatale-talen Dangi. DABO FM ta tattara cewa kamfanin Triacta …
-
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da dage dokar kulle a fadin jihar baki daya. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya sanar da haka a yau Alhamis yayin wani taro …
-
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sake zaftarewa ma’aikata wani kaso na cikin albashin su duk da yarjejeniyar da kungiyar kwadago tayi da gwamnatin. Rahoton DABO …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gwamnatin sa na tsammanin yawan talakawan Najeriya zai ninka har sau uku dalilin annobar Kwaronabairas. Rahoton DABO FM ya bayyana mai magana da yawun …
-
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bada umarnin yin ragi akan takin da manoma zasu yi amfani dashi cikin damunar bana. Dabo FM ta rawaito gwamna Tambuwal ya bayyana hakan …
-
Gwamnatin tarayya ta dage dokar hana zirga zirga ta tsakanin jihohi, tare da amincewa da bude makarantun karama da babbar sakandare. DABO FM ta tattara cewa wannan na zuwa ne …
-
Ministar walwala da jin kai, Sadiya Umar Faruq ta bayyana fiye da mutane miliyan 1 ne suka nemi guraben aikin da hukumar ta bude na shirin Npower ajin C cikin …
-
A kokarin su na kubuta daga hare haren ‘yan bindiga, a kalla mutanen kauyukan kananan hukumomi 8 na tara kudi a kowanne wata domin biyan ‘yan bindiga saboda kaucewa harin …
-
Gwamnan jihar Barno, Babagana Umara Zulum yaki amincewa da bulo mara ingancin a garin Auno inda ya bada kwangilar ginin gidaje 500. Rahoton DABO FM ya bayyana gwamnan cikin wata …
-
A yau shahararren mawaki Dokta Adamu Dan Maraya Jos yake cika sharu 5 da rasuwa, wanda ya koma ga Allah a ranar 20 ga Yunin 2015. DABO FM tabi cikakken …
-
Tun bayan nasara da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben gwamna da aka gabatar bayan ankai ruwa rana da jam’iyyar adawa ta PDP da dan takarar …
-
Tshohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yaci gaba da caccakar gwamnatin jam’iyyar APC ta shugaban kasa Muhammadu Buhari. Rahoton DABO FM ya bayyana Shehu Sani nayin wani kurman baki a …
-
Sarkin musilmi, Sultan Abubakar Sa’ad III ya bayyana bazai kara lamuntar rashin daukar mataki tare da shirun gwamnati kan kashe-kashen dake afkuwa a arewacin Najeriya ba. Rahoton DABO FM ya …
-
Wannan na zuwa ne bayan kotu ta tabbatar da Victor Giadom a matsayin shugaban rikon jam’iyyar ta APC bayan jam’iyyar ta bada sunan Sanata Abiola Ajimobi bayan kotun daukaka kara …
-
Tun da fari, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana Najeriya na biyan bashin kaso 99 cikin dari na kudin shiga, inda yayi nuni da cewa a farkon shekarar …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana baya dana sanin kirkirar masarautu da tayi sanadiyya yin tafiyar ruwa da rawanin Sarkin Kano na 14, Sanusi II. DABO FM ta …
-
Kotu ta sanya ranar 30 ga Yuni domin fara sauraron karar da aka shigar kan wadanda suka halarci binne marigayi shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin Tarayya, Abba Kyari a ranar 18 …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kara sassauta dokar kulle da karin rana guda. Rahoton DABO FM ya bayyana hakan ne ta wata sanarwa da mai bawa gwamanan shawara, …
