Daniel Ukpera, dan takarar majalisar dokokin jihar Benuwai mai wakiltar mazabar Guma, ya rabawa yan mazabar sa igiyoyin daure tumaki. Rahoton DABO FM ya bayyana cewa dan takarar dai yayi …
Muhammad Isma’il Makama
-
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya bayyana ‘yan ta’addata ne suka fi addabar jama’a fiye da kwari masu cinye amfanin noma. Wannan na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta …
-
Mawakin jam’iyyar APC,Dauda Kahuta Rarara ya bawa Aminu Dumbulum sabouwar mota da chekin zunzurutin kudi har Naira miliyan 1. Cikin wani faifan bidiyo da aka aike wa DABO FM a …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umar nin bude gidajen kallon kwallon kafa dake fadin jihar, sai dai ya bada sharudda yanda zasu kare yaduwar Kwabid19. Rahoton DABO …
-
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dora alhakin kashe-kashen dake faruwa wanda yan kungiyar Boko Haram da sauran yan ta’adda keyi a kwana-kwanan nan a arewacin Najeriya musamman a jihohin Katsina, …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gwamnatinsa ta ciyar da yara yan makaranta fiye da miliyan tara domin basu damar samun karatu mai inganci da basu abinci mai gina jiki. …
-
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana har zuwa yau matsayinsu na ‘yan siyasa sun gaza sanya farin ciki a fuskokin yan Najeriya. A wani sako da ya aike …
-
Ruwan sama ya fara lalata abincin tallafin rage radadi da gwamnatin tarayya ta aikowa jihar Kano, kayan tallafin da ya hada da shinkafa, masara, gero da sauran kayan abinci na …
-
An wayi gari da ganin wani abin takaici da fargaba a unguwar Marmara dake cikin gari a jihar Kano, bayan da wasu da ake zargin ɓata-garin matasa ne suka afkawa …
-
Rundunar ‘yan kwamatin hadin gwiwa mai taken ‘Coalition Joint Task Force’ na reshen jihar Kaduna sun shiga chafke masu askin banza a cikin da wajen gari domin yi musu aski …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya shiga sintirin hana yan jihar kano shiga jihar sa bikin Sallah. Dabo FM ta hango gwamnan jihar Kaduna, El-Rufa’i a shafin sa na …
-
Mutumin da aka zarga da shigo da Koronabairos jihar Kano, Ambasada Kabiru Rabi’u Dansitta ya bayyana cewa ba dai dai bane a ce shine ya kawo cutar jihar ba. Kamar …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zaftare albashin sa dana sauran kafatanin masu riki da mukaman siyasa a jihar Kano. Rahoton Dabo FM yana zuwa ne bayan wata sanarwa …
-
An kara samun mai dauke da cutar Kabid-19 ta haife jariri a jihar Legas. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwa-Olu ne ya sanar da hakan a …
-
Cikin wata wasika daya aikewa Dabo FM, Sen Abba Madugu ya fara da cewa: Zuwa Ga Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje CFR Khadimul Islam Assalamu Alaikum Me Girma …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El Rufai ya bayyana mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a matsayin shugaban kungiyar su ta gajeru a fadin Najeriya baki daya. A wani sakon …
-
Wata balahira ta auku a jihar Kano bayan da masu dauke da cutar Koronabairas suka yi garkuwa da likitoci da ma’aikatan lafiya a wajen da ake killace masu dauke da …
-
Cikin wata sanarwa da Dabo FM ta samu yanzunnan a daren Juma’a ta bakin mai magana da magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu, ya tabbatar da rasuwar shugaban ma’aikatan …
-
Tun biyo bayan tabbatar da bullar annobar Coronavirus a jihar Kano, gwamnatin Kano ta hana daukar mutane fiye da biyu a babur mai kafa uku, amma direbobin sunyi kunnen kashi …
-
Labarai
Kano Covid:19: Ana kira ga wadan da suka yi mu’amala da Prime Clinic da su kai kansu cibiyar gwaji
Ga mutanen Kano: Ana kiran dukkanin wadanda suka kwanta ko kai dubiya asibitin kudi na Prime Clinic da su kai kansu cibiyar gwajin Kwabid-19 dake asibitin Mallam Aminu Kano. Rahotanni …
