Mai unguwar garin Batsari da take karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina, Alhaji Muhammad Mu’azu ya bayyana cewa harin ‘yan Binduga a unguwar ya yi illar da sun samu marayu …
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin gwamna Badaru Abubakar, ta bayyana kudirinta na shuka bishoyoyi miliyan 2.5 a fadin jihar. Gwamnatin ta ce ta zata shuka bishiyoyin ne domin kare kasar noma …
Ba tun yanzu al’umma suke korafi tare da gunaguni a kan mayaudaran wakilai da suke zaba domin su kare musu hakkokinsu a majalisar tarraya ba, amma har yanzu bata canja …
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana gwamnan Kano, Dr Ganduje a matsayin wanda bai cancanci rike duk wata kujera ta jagorantar al’umma ba. DABO FM ta tattara cewar tin …
Hukumar Kidaya ta Najeriya ‘NPC’ ta yi hasashen cewar za a samu karuwar yara mata da zasu dauki ciki sakamakon rufe makarantu da gwamnatin Najeriya tayi domin yaki da cutar …
Sakamakon rufe makarantu da aka yi a Najeriya, malaman makarantu masu zaman kansu ‘sun shiga halin tausayi, duba da yadda rahotanni suka bayyana cewar ba a biyansu albashi. DABO FM …
Amitabh Bachchan da ‘danshi Abishek Bachchan sun kamu da Koronabairas
Jaipur India (DABO FM) – Fitattun jarumawan Bollywood, Amitabh Bachchan da ‘danshi Abishek Bachchan sun kamu da cutar Kwabid-19, DABO FM ta tabbatar. Zuwa yanzu an kwantar da jarumawan a …
IZALA ta tara Naira miliyan 88 na ginin Jami’ar As-Salam a Jigawa
Kungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatus-sunnah ta sanar da tara Naira miliyan 88 domin ginin Jami’ar mallakin kungiyar a garin Hadeja na jihar Jigawa. Kungiyar ta fitar da sanarwar a shafinta …
Muhammadu Sunusi II ya bayyana hukuncin da ya kamata a rika yanke wa masu fyade
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi na II, ya bayyana hukunci da ya kamata hukumomi su rika dauka ga wadanda aka samu da laifin fyade. Sarkin ya bayyana haka ne a …
Takaitacciyar Nasiha: ‘Mafi Sharrin mutane shi ne mai fuska biyu’ – Sheikh Daurawa
A shirin takaitacciyar nasiha na DABO FM, mun tattaro muku sharrin mutane masu fuska biyu daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Mafi sharrin mutane shi ne mai fuska biyu.Manzon allah saw …
Amsoshi: Hukuncin kayayyakin kida da busa na zamani a Musulunci tare da Sheikh Yusuf Ali
Amsar tambaya tare da Sheikh Yusuf Ali Tambaya: Dr. Shin wake-waken yabon Manzon Allah, (sallallahu alaihi wa sallama,) da ake ta yi da kayayyakin kade-kade na zamani, ya halasta a …
A gaggauce: Buhari ya amince da dakatar da Magu, ya yi nadin sabon shugaban rikon EFCC
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da Ibrahim Magu, tsohon shugaban riko na hukumar yaki da yi wa kasa ta’annati, EFCC. Haka zalika shugaban ya amince da nadin Muhammadu …
Jaipur, India (DABO FM) – Tun farkon makon da muke fita daga ciki, akayi ta tafka muhawara a shafukan sada zumunta akan Kayan Lefe da maza suke yi wa matan …
Gwamnatin Kaduna ta rushe gidaje sama da 100 a wani sumame da ta kai Zaria
Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin hukumar tsara birane ‘KASUPDA’ ta rushe gidaje sama da guda 50 a karamar hukukar Zariya. Gidajen sama da 50 da aka gama da wadanda ba …
A gaggauce: Ba za a yi jarrabawar WAEC ta bana ba – Gwamnati ta tabbatar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewar daliban ajin karshe da zasu kammala karatun Sakandire a bana, ba za su rubuta jarrabawar WAEC ba sakamakon cutar Kwabid-19. Gwamnatin ta tabbatar …
Ƙanzo kadai muke iya samu mu ci, inji wasu Almajirai masu shekara 5 a duniya
A wani shiri mai suna ‘Rayuwa’ na gidan Rediyon gwamnatin jihar Jigawa, mai gabatar da shirin, Maryam Musa Aujara, ta zanta da wasu al’majirai a jihar Jigawa wadanda shekarun basu …
Abun takaici ne yadda masu karamin karfi ke samun cikas duk lokacin da suka fuskanci kalubalen rayuwa-NUJ
Kungiyar yan jaridu ta Kasa shiyyar Zariya a Jihar Kaduna, ta sake nanata kudirin ta na aiki kafada da kafada da sauran kungiyoyi domin sammar da cikakken ‘yancin ga kowanne …
Manzon Allah SAW ya ce: duk wanda yaje wajan boka ko dan tsubbu (mai bada labarin abin da ya wuce ko kuma abinda zai zo nan gaba) allah ba zai …
Pantami: Wajibi ne wanda ya samu wadata ya ƙi jin dadin rayuwarsa?, daga Hassan
Abubuwa da dama da mutane suke kasa fahimta game da halin da Najeriya take ciki shine, akwai wasu mutane da suke samun wata kariya ko wani gata daga bangaren wani …
Wasu matasa sun yi wa tsohon da ake zargin ya yi wa wata yarinya fyade dukan ‘ciki da bai’
Wasu matasa da adadi yake mai tarin yawa sun yi wa wani tsohon da suke zargi ya yi wa wata yarinya fyade duka bisa abinda suka kira takaitaccen hukunci. Cikin …
