Gwamnatin Najeriya ta haramta siyar da tabar sigari a dai-dai a dukkanin inda aka sahale a siyar da taba, sai dai a siyar da kwalin gaba daya. Gwamnatin tayi dokar …
An samu fashewar wani abu da ake tunanin Bam ‘IED Bomb’ ne a kauyen Yammama dake karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina. Rahotanni sun ce abin fashewar ya tashi ne …
Najeriya za ta samar da ayyukanyi 250,000 tare da samun kudin shiga na dalar Amurka miliyan 500 a shekara daya ta hanyar hakar gwal. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ne ya …
Yadda wasu ‘yan Zamfara su ke taimaka wa ‘yan Bindiga da masu satar Shanu
Alhaji Ibrahim Bello, Sarkin Gusau, ya zargi wasu ‘yan jihar Zamfara da taimakawa ‘yan bindiga, barayin shanu da masu garkuwa da mutane. Sarkin ya ce wasu ‘yan jihar suna taimakawa …
Gwamnati kasar Amurka ta nemi wasu wasu ‘yan Najeriya sama da 370 da su fice su bar kasar bisa karya wasu dokokin kasar. Cikin laifukan da gwamnatin kasar ta ce …
Asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmdu Bello ya himmatu wurin bunkasa sha’anin kiwon lafiya a Najeriya
Yanzu haka asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Shika Zariya ta dukufa wurin bunkasa kiwon lafiyar al’umma, da zama daya tamkar da dubu wurin gudanar da harkokin ta …
An samu marayu 1600 da Zaurawa 500 sakamakon harin ‘yan bindiga – Mai unguwar Batsari
Mai unguwar garin Batsari da take karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina, Alhaji Muhammad Mu’azu ya bayyana cewa harin ‘yan Binduga a unguwar ya yi illar da sun samu marayu …
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin gwamna Badaru Abubakar, ta bayyana kudirinta na shuka bishoyoyi miliyan 2.5 a fadin jihar. Gwamnatin ta ce ta zata shuka bishiyoyin ne domin kare kasar noma …
Ba tun yanzu al’umma suke korafi tare da gunaguni a kan mayaudaran wakilai da suke zaba domin su kare musu hakkokinsu a majalisar tarraya ba, amma har yanzu bata canja …
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana gwamnan Kano, Dr Ganduje a matsayin wanda bai cancanci rike duk wata kujera ta jagorantar al’umma ba. DABO FM ta tattara cewar tin …
Hukumar Kidaya ta Najeriya ‘NPC’ ta yi hasashen cewar za a samu karuwar yara mata da zasu dauki ciki sakamakon rufe makarantu da gwamnatin Najeriya tayi domin yaki da cutar …
Sakamakon rufe makarantu da aka yi a Najeriya, malaman makarantu masu zaman kansu ‘sun shiga halin tausayi, duba da yadda rahotanni suka bayyana cewar ba a biyansu albashi. DABO FM …
Amitabh Bachchan da ‘danshi Abishek Bachchan sun kamu da Koronabairas
Jaipur India (DABO FM) – Fitattun jarumawan Bollywood, Amitabh Bachchan da ‘danshi Abishek Bachchan sun kamu da cutar Kwabid-19, DABO FM ta tabbatar. Zuwa yanzu an kwantar da jarumawan a …
IZALA ta tara Naira miliyan 88 na ginin Jami’ar As-Salam a Jigawa
Kungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatus-sunnah ta sanar da tara Naira miliyan 88 domin ginin Jami’ar mallakin kungiyar a garin Hadeja na jihar Jigawa. Kungiyar ta fitar da sanarwar a shafinta …
Muhammadu Sunusi II ya bayyana hukuncin da ya kamata a rika yanke wa masu fyade
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi na II, ya bayyana hukunci da ya kamata hukumomi su rika dauka ga wadanda aka samu da laifin fyade. Sarkin ya bayyana haka ne a …
Takaitacciyar Nasiha: ‘Mafi Sharrin mutane shi ne mai fuska biyu’ – Sheikh Daurawa
A shirin takaitacciyar nasiha na DABO FM, mun tattaro muku sharrin mutane masu fuska biyu daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Mafi sharrin mutane shi ne mai fuska biyu.Manzon allah saw …
Amsoshi: Hukuncin kayayyakin kida da busa na zamani a Musulunci tare da Sheikh Yusuf Ali
Amsar tambaya tare da Sheikh Yusuf Ali Tambaya: Dr. Shin wake-waken yabon Manzon Allah, (sallallahu alaihi wa sallama,) da ake ta yi da kayayyakin kade-kade na zamani, ya halasta a …
A gaggauce: Buhari ya amince da dakatar da Magu, ya yi nadin sabon shugaban rikon EFCC
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da Ibrahim Magu, tsohon shugaban riko na hukumar yaki da yi wa kasa ta’annati, EFCC. Haka zalika shugaban ya amince da nadin Muhammadu …
Jaipur, India (DABO FM) – Tun farkon makon da muke fita daga ciki, akayi ta tafka muhawara a shafukan sada zumunta akan Kayan Lefe da maza suke yi wa matan …
Gwamnatin Kaduna ta rushe gidaje sama da 100 a wani sumame da ta kai Zaria
Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin hukumar tsara birane ‘KASUPDA’ ta rushe gidaje sama da guda 50 a karamar hukukar Zariya. Gidajen sama da 50 da aka gama da wadanda ba …
