Allah Ya yi wa Ajimobi ABiola, tsohon gwamnan jihar Oyo rasuwa. Ya rasu bayan shafe kwanaki da yawa a cikin dakin jinya na masu bukatar kulawa ta musamman bayan an …
Rahotanni sun tabbatar da wani yaro mai shekara 5 kacal a duniya da ya kamu da cutar Kwabid-19 a jihar Niger. Yaron da yake a karamar hukumar Chanchaga yana daga …
Tsohon kwamishinan Kano, Muazu Magaji ya caccaki gwamnatin tarayya
Tsohon kwamishinan ayyuka da tsara birane na jihar Kano, Muazu Magaji Dan Sarauniya, ya caccaki gwamnatin tarayya. Tsohon kwamishinan ya yi martanin ne bayan da gwamnatin tarayya ta yi kakkausan …
A cikin makon nan, alamu sun nuna akwai wata kyakkyawar alaka da take tsakanin taurarin fim na masana’antar Kannywood, jarumi Adam Zango da jaruma Hadiza Gabon. DABO FM ta tattara …
‘Jami’an tsaro su na barazanar kisa idan aka hana su cin hanci’
Jaipur, India (DABO FM) – Wasu daga cikin direbobin manyan motoci dake bin manyan titunan Najeriya, sun koka kan yadda suka ce jami’an tsaro a kan hanya suke tilasta musu …
Jihar Kaduna ta mayar da Almajirai sama da dubu 35 zuwa jihohi 17 – Gwamnati
Gwamnatin Jihar Kaduna ta mayar da almajirai sama da dubu 35 zuwa Jihohi 17 da ma wanda suka zo daga kasashe makofta. Kwamishiniyar kula da harkokin Mata da walwalar Jama’a, …
An samu maganin Kwabid-19 a Indiya, ya warkar da mutum sama da…
Jaipur , India (DABO FM) – Kamfanin maganin gargajiya na Pantanjali na kasar Indiya ya kaddamar da maganin Koronabairas mai sunan ‘Coronil and Swasari’. A taron manema labarai da kamfanin …
Sarkin Musulmi ya sanar da ranar Talata a matsayin 1 ga watan Dhul-Qadah
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Abubakar Saad III, ya sanar da ranar Talata, 23 ga watan Yuni a matsayin ranar 1 ga watan Dhul Hajji na shekarar 1441 bayan Hijira. Cikin …
‘Yan kauyukan Katsina na biyan ‘yan bindiga N150,000 duk wata domin kubuta daga harin su
A kokarin su na kubuta daga hare haren ‘yan bindiga, a kalla mutanen kauyukan kananan hukumomi 8 na tara kudi a kowanne wata domin biyan ‘yan bindiga saboda kaucewa harin …
Zargin rashin kula da lafiya: Kaftin Zakari ya nesanta kansa daga labarin da aka buga a kan sa
Tun bayan zantawar da wani Jami’in rundanar sojin Najeriya mai suna Kaftin Zakari Sani, ya yi inda ya roki gwamantin tarayya da rundunar sojin Najeriya domin kawo masa dauki bisa …
Zulum yaki karbar bulo mara inganci a inda ya bada kwangilar ginin gidaje 500
Gwamnan jihar Barno, Babagana Umara Zulum yaki amincewa da bulo mara ingancin a garin Auno inda ya bada kwangilar ginin gidaje 500. Rahoton DABO FM ya bayyana gwamnan cikin wata …
An wayi gari da Kusufin Rana a nahiyar Asiya, akwai hasashen faruwa a Afirka
Jaipur, India (DABO FM) – A sassan nahiyar Asia, yau Lahadi, 21 ga watan Yuni 2020, an samu kusufin Rana, kamar yadda masu hasashen masana yanayi suka ayyana. Masanan sun …
A yau shahararren mawaki Dokta Adamu Dan Maraya Jos yake cika sharu 5 da rasuwa, wanda ya koma ga Allah a ranar 20 ga Yunin 2015. DABO FM tabi cikakken …
An so bawa hammata iska lokacin da Ganduje ke fitar da jagorancin jam’iyyar APC
Tun bayan nasara da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben gwamna da aka gabatar bayan ankai ruwa rana da jam’iyyar adawa ta PDP da dan takarar …
Mukaddashin mataimakin shugaban Jami’ar BUK, Farfesa Haruna Wakili ya rasu
Allah Ya yi wa mataimakin-mataimakin shugaban babbar jami’ar Bayero dake Kano, Farfesa Haruna Wakili Haruna Wasu daga cikin makusantan malamin ne suka bayyanawa DABO FM rasuwar malamin a yau Asabar …
Hukumar Lafiya ta Duniya ‘WHO’ ta ayyana cewa a yanzu babu sauran cutar Shan Inna da ta rage a Najeriya. DABO FM ta tattara cewar a ranar Alhamis, hukumar WHO …
Yanzu-yanzu: Ajimobi Abiola, sabon shugaban riko na APC yana nan da rai
Sabon shugaban riko na jami’iyyar APC, Ajimobi ABiola ya na nan da ranshi cikin koshin lafiya, babban mataimakinsa a fannin yada labarai, Bolaji Tunji ne ya tabbatar da haka. Kazalika …
Gwamnatin Buhari: Yawancin masu kuka sun mance 4+4, Takwas kenan ba Biyar ba -Shehu Sani
Tshohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yaci gaba da caccakar gwamnatin jam’iyyar APC ta shugaban kasa Muhammadu Buhari. Rahoton DABO FM ya bayyana Shehu Sani nayin wani kurman baki a …
‘Rigakafin tsaro ne yasa gwamnatin Kano ta jaddada dokar haramta goyon babur’
Al’ummar jihar Kano na ta cece-kuce dangane da sabuwar sanarwar da hukumar Karota ta fitar na haramcin goyon babur mai kafa biyu a jihar Kano. Sai dai dokar ba sabuwa …
Jaipur, India (DABO FM) – Biyo bayan rikice-rikicen da suka barke tsakanin ‘ya’yan jami’iyyar APC da ta kai ga ficewar gwamnan daga jam’iyyar, wasu daga manyan ‘yan jami’iyyar a jihar …
