Doc Bruce Banner, pelted by gamma rays, turned into the Hulk – ain’t he unglamorous! Wreckin’ the town with the power of a bull, Ain’t no monster cause who is …
‘Yan sandan jihar Jigawa sun cafke Matar da ta watsa wa Mijinta ruwan zafi a al’aurarshi
A ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
Matar da ta kwararawa Mijinta tafasasshen ruwan zafi ta tsere zuwa jihar Jigawa – ‘Yan Sanda
A ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
Dalibar da ta rubuta ‘Abba Gida Gida’ a hijabi ta samu tagomashi daga mabiya Kwankwasiyya
Dalibar dai ta samu tagomashi ne biyo bayan rubutun ‘Abba Gida Gida’ da tayi a jikin Hijabinta a ranar da take kammala karatun ta na Sakandire a watan Julin shekarar …
Mahrez ya harbe Najeriya da harbi irin na Tamaula a gasar AFCON
Dan wasan kwallon kafa na kasar Algeria a doke Najeriya daga gasar cin Kofin Nahiyar Afrika da ake bugawa a kasar Misra. Algeria ta doke Najeriya da ci 2 da …
An dauke wuta a birnin New York na kasar Amurka a karon farko cikin shekaru 42
Kalli Bidiyo Mallakar New York Times
‘Yan Matan Kano sun kai tallafin kayan abinci zuwa Gidan Marayu da Gidan Yari
Gidauniyar Hadeeyatul Khair da wasu mata a jihar Kano suka kafa ta kai tallafin kayan abinci da tufafi zuwa gidan marayu da gidan yari a jihar Kano. A ranar 7 …
Duk wata rigima da akeyi a Kano akwai hannun Abdullahi Abbas a ciki – Hon Abdulmumin Jibrin
Hon Abdulmumin Jibrin, dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Bebeji/Kiru, ya bayyana Abdullahi Abbas, shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, a matsayin musabbabin dukkanin wata rigima da akeyi a …
Gwamnatin Kaduna ta shirya yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa daga Zazzabin Dabbobi
Gwamnatin jihar Kaduna tace nan bada jimawa ba, zata fara yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa da cutar Zazzabin Doki. Daraktan kula da lafiyar Dabbobi dake karkashin Ma’aikatar Noma, Samuel …
Gidauniyar wasu ‘yan mata a Kano ta kai tallafin kayan abinci da tufafi zuwa gidan marayu da gidan yari
Gidauniyar Hadeeyatul Khair da wasu mata a jihar Kano suka kafa ta kai tallafin kayan abinci da tufafi zuwa gidan marayu da gidan yari a jihar Kano. A ranar 7 …
Kotu ta kara baiwa gwamnatin tarayya umarnin sakin Sambo Dasuki
Kotun daukaka kara dake zama a Abuja ta baiwa tsohon mai bada shawara kan harkokin tsaro na kasa, Sambo Daski beli akan kudi Naira miliyan 100. Haka zalika, kotun ta …
‘Yan bindiga sun harbe kawun Sanatan daya daddaki wata mata dake shayarwa
Sashin Hausa na Legit.ng ya rawaito cewa; “Yan bindiga sun harbe kawun sanata Elisha Abbo, sanatan da aka gani a wani bidiyo ya na dukan wata mata a shagon siyar …
Budurwa ta guntule wa kawarta dan yatsa bisa dalilin kiranta da ‘Banza’ a garin Kaduna
An gurfanar da Zainab Muhammad a kotun dake Magajin Gari bisa tuhumar ta da guntule wa kawarta dan yatsa tare da zubar mata da hakora, hadi da kiranta da sunan …
NNPC tayi kira da ayi watsi da jita-jita akan yiwuwar tashin farashin litar mai
Kamfanin Mai na kasa, NNPC, yayi kira ga yan Najeriya musamman masu ababen hawa da gidajen mai da suyi watsi da jita-jita akan yiwuwar tashin farashin litar mai. Kamfanin ya …
An fara gano dattawan dake zancen batsa da matar data caccakawa mijinta wuka
Hoton tattaunawa tsakanin Ahmad Habibu (@Habib4U) da Fatima Musa (Hanan) wanda mijinta Sa’eed ya fitar a matsayin hujjojinshi na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Binciken DABO FM ya bi …
Ina son mutumin da matar shi ta caccakawa wuka idan zai aureni – Budurwa
Ummi Abdullahi, wata matashiya yar jihar Kaduna ta bayyana soyyayar ta da son auren Sa’eed Muhammad, mijin da ake zargin matarshi da yunkurin kashe shi ta hanyar caccaka masa wuka. …
APC tayi rashin nasara bayan kotu ta tabbatar da Darius Ishiaku na PDP a matsayin halastaccen gwamnan Taraba
Kotu dake sauraron kararrakin zabe tayi watsi da karar Abubakar Danladi, dan takarar gwamnan jihar Taraba, ya shigar gaban kotun dake da zamanta a birnin tarayyar Abuja. Abubakar Danladi ya …
Akwai yiwuwar samun sabuwar Boko Haram idan ba a saki Sheikh Zakzaky ba – Majalissar tarayya
Majalissar Dattijan tace zanga-zangar da kungiyar takeyi ta fara haifar da mara ido. Majalissar ta bayyana haka ne a zaman ta na ranar Laraba, inda ta bayyana cewa cigaban zanga-zangar …
Hoto mai dishi-dishi na ‘@Habib4u’ mai tarayya da Hanan da ake zargin ta caccakawa mijinta wuka
Hoton tattaunawa tsakanin Ahmad Habibu (@Habib4U) da Fatima Musa (Hanan) wanda mijinta Sa’eed ya fitar a matsayin hujjojinshi na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Binciken DABO FM ya bi …
