Fitacciyar mawakiyar Hip-Hopa kasar Amurka, Nicki Minaj, ta soke bikin chasun da zata halarta a birnin Jedda dake kasar Saudiyya. Nicki Minaj ta soke zuwa chasu ne bisa dalilinta na …
Nicki Minaj ta soke chasun zata yi a kasar Saudiyya bisa tauye hakkin dan adam da tace kasar tanayi
Fitacciyar mawakiyar Hip-Hopa kasar Amurka, Nicki Minaj, ta soke bikin chasun da zata halarta a birnin Jedda dake kasar Saudiyya. Nicki Minaj ta soke zuwa chasu ne bisa dalilinta na …
Tina baya: ‘Yan arewa basa alfahari da gwarzayensu lokacin da suke raye – Marigayi Tudunwada
Updated on 26/01/2020. Ranar 30 ga watan Yuni 2019, Allah Ya karbi rayuwar gogaggen dan jaridar dan asalin jihar Kano. Marigayi Umar Sa’idu Tudunwada, fitaccen dan jarida na jihar Kano, …
Kasar Kamaru ta shirya maido da ‘yan gudun hijirar Najeriya mutum 4000
Yan gudun Hijira 4000, yan asalin Najeriya ne zasu dawo gida Najeriya a cewar kwamitin tsare-tsare akan maido da yan gudun hijira zuwa Najeriya daga kasar Kamaru. Kwamitin ya bayyana …
Mata masu tabin hankali a Najeriya sunfi ‘yan kasar Canada, Morocco da Andalus yawa
Binciken masana lafiya a Najeriya ya nuna cewa daga cikin mutane miliyan 201 ‘yan Najeriya, mutane miliyan 60 ne suke da tabin hankali. “Ciwon Hauka a Najeriya yana karuwa sosai. …
Habib4u: Dattijon daya bukaci Hanan ta tura masa hotonta mai motsa sha’awa
Binciken DABO FM ya bi dindigi wajen binciko sunaye da kuma hotunan wadanda ake zargi dayin tarayya da Fatima Musa duk da sunsan cewa matar aure ce. Daga cikin wadanda …
‘Yan Shi’a sun harbe jami’an tsaron dake gadin majalissar tarayya
Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya, wacce aka fi sani da Shi’a sun harbe jami’an yan sanda dake gadi a majalissar taryyar Najeriya. Sashin Hausa na jaridar Premium Times ya …
Da suwa Hanan take tarayya wajen ture-turen hotuna da maganganin batsa?
Tin bayan bayyanar lamarin da aka zargi Fatima Musa (Hanan) da caccakawa mijinta Sa’eedu Muhammad, wuka a ciki, al’umma da dama sun magantu akan batun. Daga bangaren masu fafutukar kare …
Mijin da matarshi ta caccakawa wuka ya bayyana hujjojin ture-turen hotunan batsa da takeyi da samarinta
Sa’eed Muhammad mijin da matarshi ta caccakawa wuka yayin taron manema labarai inda ya bayyana hujjojin daya dogara dasu na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Sa’eed ya nuna hotunan …
Mata sama da miliyan 36 ne ke fama da tabin hankali a Najeriya – Bincike
Binciken masana lafiya a Najeriya ya nuna cewa daga cikin mutane miliyan 201 ‘yan Najeriya, mutane miliyan 60 ne suke da tabin hankali. “Ciwon Hauka a Najeriya yana karuwa sosai. …
Wata mahaifiya ta jefa jaririnta cikin tsohuwar rijiya a jihar Bauchi
‘Yan sandan jihar Bauchi sun kame wata mata bayan ta jefa jaririn da ta haife a cikinta cikin wata tsohuwar rijiya. Bincike ya nuna cewa ta haifi jaririn ne ba …
An bukaci al’umma su saka fitaccen jarumi Sani Idris ‘Moda’ a addu’o’in bisa matsananciyar rashin lafiya
Al’umma daban daban musamman ma’abota kallon fina finan Hausa, sun bukaci musulmai da su saka fitaccen jarumi ‘Moda’ a cikin addu’o’in na yau da kullin. DABO FM ta binciko cewa …
Rundunar yan sanda mai kula da shiyyar Abuja ta maka Sanata Elisha Abbo mai wakiltar yankin arewacin jihar Adamawa, zuwa kotu bayan da aka zarge shi da cin zarafin wata …
Budurwa ta rasa ran ta bayan amfani da ‘Maganin kashe kwari’ don cire kwarkwata
Sashin Hausa na Legit ya rawaito cewa; Wata matashiya, Ayomikun Juliana, da ke bautar kasa (NYSC) a garin Osogbo, babban birnin jihar Osun, ta mutu bayan an yi zargin ta …
Abuja: Wata Mata ta rafke mijinta da falankin katako har lahira
An zargi wata uwargida mai suna, Bilkisu Isah, da kashe mijinta biyo bayan wani dan sabani tsakaninta da mijinta, Isah Egba, a babban birnin tarayyar Abuja. Lamarin ya faru ne …
Bauchi ta shirya tsaf don fara ‘Ginin Rugar Fulani’ – Bala Muhammad
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, yace gwamnatin jihar Bauchi ta shirya tsaf domin fara shirin tabbatar da ginin rugar Fulani a jihar ta Bauchi. Gwamnan ya bayyana haka ne …
Tsohuwar Minista, Amina Muhammad tayi kira da adena kyamatar ‘Yan Madugo da Luwadi a duniya
Mataimakiyar babban sakataren majalissar dinkin duniya, Haj Amina Muhammad, ta nuna goyon bayanta ga auren jinsi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa, Majalissar dinkin duniya ta UN da sauran kungiyoyin …
Daliban jami’ar Al Qalam Katsina sun bani kunya wallahi – Mufti Menk
Fitacce daga cikin Malaman addinin Islama a fadin duniya, Mufti Menk Isma’il a bayyana cewa daliban jami’ar Alqalam dake jihar Katsina sun bashi kunya. Mufti Menk yayi wannan jawabi ne …
Kowanne ‘dan Najeriya yana da cikakken ‘yanci a duk jihar da yake zama – Sarki Sunusi
Mai martaba sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya bayyana cewa kowanne dan Najeriya yana da ‘yanci kamar kowa a duk garin da yake zama. Mai martaba Sarki ya bayyana …
Ban karbi Sarautar Bichi don rage darajar Sarki Sunusi ba – Aminu Ado Bayero
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero yace bai karbi sarautar Bichi da zummar cin mutunci ko ragewar sarautar Sarki Sunusi daraja ba. Sarkin ya bayyana haka ne a …
