Tini dai aka kammala binne dalibin nan , dan Najeriya da ya rasu bayan kammala karatun Digirinshi na 2 a kasar Indiya. DABO FM ta tabbatar da binne Sulaiman a …
Wasu ‘yan Siyasar suna amfani da Jahilcinsu wajen Jahilartar da Matasa, Daga Umar Aliyu Fagge
MATASHI:- Shi ne mutumin da ya tasa ko ya fara mallakar hankalin sa a tsakanin shekarun samartaka {puberty age}, wannan shi ne lokaci mafi wahala ga iyaye gurin tabbatar da …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya kaddamar da kwamitin da zai yi duba akan tsare tsare da tunkara shirin yin Ruga don makiyaya a jihar Kano. Ganduje ya kaddamar …
An binne dan Najeriya da ya rasu a kasar Indiya bisa koyarwar addinin Musulunci
Tini dai aka kammala binne dalibin nan , dan Najeriya da ya rasu bayan kammala karatun Digirinshi na 2 a kasar Indiya. DABO FM ta tabbatar da binne Sulaiman a …
Al-Zakzaki ya nemi kotu ta bashi izinin zuwa kasar Indiya domin duba lafiyarshi
Shugaban Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky tare da matarshi, hadi da ‘yarshi Zinat, sun rubutawa babbar kotu a Kaduna, bukatarsu ta tafiya kasar Indiya domin duba …
Najeriya ta samu nasara a wasanni 5 daga cikin 17 data buga da kasar Tunisiya
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles ta samu nasara a wasanni 5 kacal daga cikin jimillar wasanni 17 da kasashen biyu suka taba bugawa. DABO FM ta binciko cewa …
Majalissar Dattijai ta tabbatar da Tanko Muhammad a matsayin Alkalin Alkalai
Majalissar Sanatocin Najeriya ta tabbatar da nadin Tanko Muhammad a matsayin Alkali mai daraja ta daya a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya aikewa majalissar …
Kotu ta bayar da belin Matar da ake zargi da caccakawa Mijinta wuka
Babbar Kotu a jihar Kano ta bayar da belin Fatima Musa, matar da ake zargi da caccakawa mijinta, Sa’eed Muhammad, wuka a ciki. Lauya daga kungiyar kare hakkin mata mai …
Wasu masoya a Kano sun nemi a yaba musu bayan shafe kwanaki 5 basuyi magana da juna ba
Masana suka ce Soyayya ruwan zuma ce, idan aka sha sai a baiwa masoyi. Wadansu masoya biyu daga jihar Kano sun aiko mana da sako kamar yacce aka saba bisa …
Dan Najeriya ya rasu jim kadan bayan kammala karatun Digiri na 2 a kasar Indiya
Dan Najeriya ya rasu jim kadan bayan kammala Digirinshi na 2 a kasar Indiya. Dalibin, Sulaiman Abdullahi, ya kammala Digirinshi na 2 a fannin Fasahar Ilimin Na’ura mai kwakwalwa a …
EFCC ta fara farautar ‘Yan Najeriya dake shiga NYSC da kwalin bogi musamman dan Kwatano
Hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa ‘EFCC’ ta ce zata hada gwiwa da hukumar NYSC wajen farautar daliban dake aikin bautar kasa wadanda basu chanchanci shiga bautar kasar …
Akwai yiwuwar hana sana’ar tuka ‘Babur mai kafa 3’ a jihar Kano – Dan Agundi
Sabon shugaban hukumar KAROTA ta jihar Kano, Hon Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar ta haramta tuka babur din ‘Adaidaita Sahu’ a jihar. Sashin Hausa na …
Kwartanci da Munafurci yayi yawa tsakanin Ma’aurata masu amfani da wayar hannu – Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa a yan kwanakin nan maganar kwartanci da munafurci da boye-boyesunyi yawa tsakanin ma’auratan dake amfani da wayar Hannu. Duk da dai cewa Sheikh …
Gidan Talabijin na Arewa 24 ya fara daukar cigaban shirin Kwana Casa’in kashi na 2 wanda take gabatarwa a tasharta duk ranakun Lahadi. Daya daga cikin jarumawan dake taka rawa, …
Buhari ya aminta da a biya ma’aikata sabon albashi na N30,000 da gaggawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu don biyan sabon kudin albashi ga ma’aikatan da suke daukar albashin kasa da 30,000. Shugaban hukumar kula da albashi, Chief Richard Egbule ne …
Kamfanin tafiye-tafiye ya tabbatar da bawa dalibar ‘Abba Gida Gida’ kujerar Umara
Rade-radin da yake bazuwa a kunnuwan al’umma na samun kyuatar kujerar Umara da dalibar nan Rafi’atu ta samu daga wani kamfanin shirya tafiye-tafiye a jihar Kano. Hakan yasa DABO FM …
Wani mutum ya kwarara wa wasu matasa 8 ruwan batir a jihar Anambra
A kasuwar Ugwuagba ta jihar Anambra ne dai aka samu wani mutum ya shekawa wasu mutane guda 8 ruwan batiri, kamar yadda jaridar Premium Times ta rawaito. Jaridar tace majiyar …
Sabbin Sanatoci sun raina albashi da alawus na miliyan 14 da suka karba a watan Yuni
Bulaliyar majalissar dattijai, Sanata Orji Uzor Kalu na jihar Abia, ya bayyana cewa wasu daga cikin Sanatoci sun shiga cikin yi masa korafi akan albashin da aka basu a watan …
Kotu ta ki amincewa da bukatar ‘Abba Gida Gida’ na karin sunayen shaidu guda 8
Kotun karbar korafe korafen zaman gwamnan jihar Kano dake da zamanta a jihar Kano tayi watsi da bukatar jami’iyyar PDP da dan takarar ta, Abba Kabir Yusuf. PDP ta hannun …
