A ranar Alhamis, Allah Ya yi wa Alhaji Musa Sale Kwankwaso, tsohon Maji dadin Kano kuma sabon Makaman Karaye rasuwa a gidansa dake karamar hukumar Madobi a jihar Kano. Basaraken …
Dabo Online
-
Majiyoyi daga fadar gwamnatin Najeriya da ta jihar Katsina sun bayyana cewa an saki yara 340 daga cikin wadanda aka sace a jihar Katsina. Rahotanni sun tabbatar da cewa a …
-
LabaraiSiyasa
‘Abdullahi Abbas zai zama shugaban riko na APC a jihar Kano’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu majiyoyi sun yi nuni da cewa tsohon shugaban APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas zai zama shugaban riko na jami’iyyar. Hakan na zuwa ne bayan da uwar jami’iyyar …
-
LabaraiTaskar Malamai
Hukuncin mutum ya kashe kansa, Daga Sheikh Aminu Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukuncin mutum ya kashe kansa tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa daga masallacin Ansaru Sunnah da ke karamar hukumar Fagge a birnin jihar Kano. Huɗubar Juma’a ta yau. 12/ 4/1442. …
-
Labarai
A gaggauce: DABO FM ta rasa ma’aikaci sakamakon hatsarin babur a jihar Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin DABO FM dake wallafa mujallar mako mai taken Taskar Dabo ya rasa hazikin ma’aikaci, Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Hassan dan asalin jihar Kaduna. Ya rasu a …
-
Labarai
Daliba ‘yar Najeriya ‘Rukayya Nata’ala’ ta rasu a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata daliba yar Najeriya mai suna Rukayya Nata’ala, ta rasu jiya Laraba 28 ga Oktoba a kasar Indiya, bayan fama da rashin lafiya, DABO FM ta tabbatar. Dalibar da ta …
-
Labarai
Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai bakin aikinsa, kwana 18 bayan dakatar da shi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai, mataimakinsa na musamman kan harkokin yada labarai na zamani. Tin dai a ranar 11 ga watan Okotba …
-
Dan wasan kasar Faransa, Paul Labile Pogba ya karyata wasu rahotannin da suka ce ya dena buga wa kasar Faransa wasa. Wasu rahotanni dai daga jaridar The Sun ta kasar …
-
Labarai
Abincin Korona: Kada ku karbi kayan sata da ‘ya’ya ko mazajenku suka kawo gida – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammad Buhari ya yi kira ga iyaye da kada su karbi kayan da ‘ya’yansu suka kawo wadanda suka balla rumbin abinci suka sato. Kazakalika ya yi kira ga mata …
-
Labarai
Al’ummar Adamawa sun fasa rumbin ajiyar abincin tallafin Kwabid-19
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJihar Adamawa ta biyo sahun wasu jihohin Najeriya da ‘yan jihar suke fasa ma’ajiyar abincin tallafin Kwabid-19. DABO FM ta tattara cewa al’ummar afka wa ma’aijiyar abincin da safiyar yau …
-
Labarai
Mutuwar Zakzaki a hannun gwamnati ba za ta haifar da ‘da mai ido ba – IMN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Islamic Movement of Nigeria masu bin Shi’anci a Najeriya ta bayyana cewa mutuwar shugabanta a hannu gwamnati ba za ta haifar da ‘da mai ido ba. Hakan na zuwa …
-
Al’ummar unguwar Barnawa dake jihar Kaduna sun fasa ma’ajiyar kayan abincin tallafin Kwabid-19 da ranar yau Asabar, sun debi kayan abinci. Rahotanni sun bayyana cewar mazauna unguwar sun samu sanarwar …
-
Matasan Najeriya a shafukan sada zumunta sun bayyana rashin gamsuwarsu ga jawaban shugaba Muhammadu Buhari. DABO FM ta tattara cewar a jiya daren jiya Alhamis da karfe 7, Buhari ya …
-
Matasan Najeriya a shafukan sada zumunta sun bayyana rashin gamsuwarsu ga jawaban shugaba Muhammadu Buhari. DABO FM ta tattara cewar a jiya daren jiya Alhamis da karfe 7, Buhari ya …
-
Babbar kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa Zariya ta dage sauraren karar da Iyan Zazzau Alhaji Bashir Aminu ya shigar yana kalubalantar nadin da aka yi ma sabon …
-
Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya na rabon miliyoyin kudi a shafinsa na Instagram. Ali Nuhu yana raba Naira dubu dari-dari da kuma Naira dubu dari da hamsin-hamsin …
-
Labarai
Budaddiyar wasika zuwa Hon. Aminu Suleiman Goro, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan sallama irin ta addinin musulunci tare da fatan kasancewar ka cikin koshin lafiya, ina mai amfani da wannan damar gurin isar da sakon al’ummar Karamar Hukumar Fagge kamar haka:- …
-
Labarai
Ruguza SARs matakin farko ne na yi wa rundunar ‘Yan Sanda garambawul – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ruguza jami’an ‘yan sanda masu kakkabe ayyukan fashi da makami na SARS a matsayin mataki gwamnati na farko don gyara ga rundunar ‘yan sanda. …
-
Babban sifetan ‘yan sanda, IGP Adamu Muhammad ya sanar da ruguja jami’an SARs masu yaki da yan fashi da makami a Najeriya. Hakan na zuwa bayan barkewar zanga-zanga a wasu …
-
Ra'ayoyi
#Op-ed: Arewa da munafurcin ‘ya’yanta, Daga Muhammad Dangalan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineArewa, yankinmu da ba shi da tamka. Ana ta kira a zama tsintsiya madaurinki daya, sai dai tsintsiyar arewa ba ta dauruwa a hanyar alkhairi. Ba ma nuna kanmu yana …
