Masana suka ce Soyayya ruwan zuma ce, idan aka sha sai a baiwa masoyi. Wadansu masoya biyu daga jihar Kano sun aiko mana da sako kamar yacce aka saba bisa …
Dabo Online
-
Labarai
Dan Najeriya ya rasu jim kadan bayan kammala karatun Digiri na 2 a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan Najeriya ya rasu jim kadan bayan kammala Digirinshi na 2 a kasar Indiya. Dalibin, Sulaiman Abdullahi, ya kammala Digirinshi na 2 a fannin Fasahar Ilimin Na’ura mai kwakwalwa a …
-
Labarai
EFCC ta fara farautar ‘Yan Najeriya dake shiga NYSC da kwalin bogi musamman dan Kwatano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake yaki da cin hanci da rashawa ‘EFCC’ ta ce zata hada gwiwa da hukumar NYSC wajen farautar daliban dake aikin bautar kasa wadanda basu chanchanci shiga bautar kasar …
-
Labarai
Akwai yiwuwar hana sana’ar tuka ‘Babur mai kafa 3’ a jihar Kano – Dan Agundi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon shugaban hukumar KAROTA ta jihar Kano, Hon Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar ta haramta tuka babur din ‘Adaidaita Sahu’ a jihar. Sashin Hausa na …
-
Labarai
Kwartanci da Munafurci yayi yawa tsakanin Ma’aurata masu amfani da wayar hannu – Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa a yan kwanakin nan maganar kwartanci da munafurci da boye-boyesunyi yawa tsakanin ma’auratan dake amfani da wayar Hannu. Duk da dai cewa Sheikh …
-
Gidan Talabijin na Arewa 24 ya fara daukar cigaban shirin Kwana Casa’in kashi na 2 wanda take gabatarwa a tasharta duk ranakun Lahadi. Daya daga cikin jarumawan dake taka rawa, …
-
Labarai
Buhari ya aminta da a biya ma’aikata sabon albashi na N30,000 da gaggawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu don biyan sabon kudin albashi ga ma’aikatan da suke daukar albashin kasa da 30,000. Shugaban hukumar kula da albashi, Chief Richard Egbule ne …
-
Labarai
Kamfanin tafiye-tafiye ya tabbatar da bawa dalibar ‘Abba Gida Gida’ kujerar Umara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRade-radin da yake bazuwa a kunnuwan al’umma na samun kyuatar kujerar Umara da dalibar nan Rafi’atu ta samu daga wani kamfanin shirya tafiye-tafiye a jihar Kano. Hakan yasa DABO FM …
-
Labarai
Wani mutum ya kwarara wa wasu matasa 8 ruwan batir a jihar Anambra
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA kasuwar Ugwuagba ta jihar Anambra ne dai aka samu wani mutum ya shekawa wasu mutane guda 8 ruwan batiri, kamar yadda jaridar Premium Times ta rawaito. Jaridar tace majiyar …
-
Labarai
Sabbin Sanatoci sun raina albashi da alawus na miliyan 14 da suka karba a watan Yuni
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBulaliyar majalissar dattijai, Sanata Orji Uzor Kalu na jihar Abia, ya bayyana cewa wasu daga cikin Sanatoci sun shiga cikin yi masa korafi akan albashin da aka basu a watan …
-
Siyasa
Kotu ta ki amincewa da bukatar ‘Abba Gida Gida’ na karin sunayen shaidu guda 8
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun karbar korafe korafen zaman gwamnan jihar Kano dake da zamanta a jihar Kano tayi watsi da bukatar jami’iyyar PDP da dan takarar ta, Abba Kabir Yusuf. PDP ta hannun …
-
Doc Bruce Banner, pelted by gamma rays, turned into the Hulk – ain’t he unglamorous! Wreckin’ the town with the power of a bull, Ain’t no monster cause who is …
-
Labarai
‘Yan sandan jihar Jigawa sun cafke Matar da ta watsa wa Mijinta ruwan zafi a al’aurarshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
-
Labarai
Matar da ta kwararawa Mijinta tafasasshen ruwan zafi ta tsere zuwa jihar Jigawa – ‘Yan Sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
-
Labarai
Dalibar da ta rubuta ‘Abba Gida Gida’ a hijabi ta samu tagomashi daga mabiya Kwankwasiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDalibar dai ta samu tagomashi ne biyo bayan rubutun ‘Abba Gida Gida’ da tayi a jikin Hijabinta a ranar da take kammala karatun ta na Sakandire a watan Julin shekarar …
-
Wasanni
Mahrez ya harbe Najeriya da harbi irin na Tamaula a gasar AFCON
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan wasan kwallon kafa na kasar Algeria a doke Najeriya daga gasar cin Kofin Nahiyar Afrika da ake bugawa a kasar Misra. Algeria ta doke Najeriya da ci 2 da …
-
Labarai
An dauke wuta a birnin New York na kasar Amurka a karon farko cikin shekaru 42
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKalli Bidiyo Mallakar New York Times
-
Labarai
‘Yan Matan Kano sun kai tallafin kayan abinci zuwa Gidan Marayu da Gidan Yari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidauniyar Hadeeyatul Khair da wasu mata a jihar Kano suka kafa ta kai tallafin kayan abinci da tufafi zuwa gidan marayu da gidan yari a jihar Kano. A ranar 7 …
-
Siyasa
Duk wata rigima da akeyi a Kano akwai hannun Abdullahi Abbas a ciki – Hon Abdulmumin Jibrin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHon Abdulmumin Jibrin, dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Bebeji/Kiru, ya bayyana Abdullahi Abbas, shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, a matsayin musabbabin dukkanin wata rigima da akeyi a …
-
Labarai
Gwamnatin Kaduna ta shirya yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa daga Zazzabin Dabbobi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna tace nan bada jimawa ba, zata fara yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa da cutar Zazzabin Doki. Daraktan kula da lafiyar Dabbobi dake karkashin Ma’aikatar Noma, Samuel …
