Ma’aikatar tsaron kasar Nijar ta bayyana cewa dakarunta sun kashe mayakan kungiyar boko haram 280a iyakar su dake kudu maso gabashin Najeriya. An kashe yan ta’addar da adadinsu yakai 200 …
Jirgin mai saukar ungugulu mallakar sojin saman Najeriya ya fado yayin da yake mayar da martanin hare-hare da yan tada kayar baya suke kaiwa a yankin arewa maso gabashin Najeriya. …
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund dake kasar Jamani ta tabbatar da siyar da dan wasan zuwan kungiyar kwallon kafa ta chelsea dake kasar Ingila.
Shugban kasar Koriya ta arewa, Kim Jong Un, a ranar talata, ya bayyana cewa yana fatan yarjejeniyar da aka shimfada ta zaman lafiya a kan makamashin nukiliya da suke yi …
Jarumi Kader Khan, ya rasu ne a wani babban asibitin kasar Canada a ranar Litinin, 31 ga watan Disambar 2018. Jarumin dai ya sha fama da wata matsananciyar rashin lafiya …
Paul Pogba ya shiga ‘yar matsala da mai horar da kungiyar dan kasar Portugal (Jose Mourinho). Sai dai bayan barin mai horaswar daga kungiyar Manchester United, dan wasan ya dawo …
Allah ya yi wa tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Shehu Shagari rasuwa a yau Juma’a. Ya rasu a wani babban asibitin dake birni Abuja a Najeriya bayan fama da wata …
An amince da hukuncin kisa a kan masu cin zarafin kananan yara a Indiya
Gwamanatin kasar Indiya ta amince da dokar kisa a kan masu cin zarafin kananan yara a karkashin dokar “Protection of Children from Sexual Offences” Rahotan daga kamfanin dillaninci labarai na …
Ranar ashirin da biyar ga watan disambar kowacce shekara mabiya addinin kiristanci suna farin ciki a wannan rana domin muryar zagayowar ranar haihuwar Jesus. A wannan shekarar ma bata sauya …
Zanga-zangar nuna damuwa da kashe-kashe ta gudana a jihar zamfara dake arewacin Najeriya a karamar hukumar Tsafe. An gudanar da zanga-zangar nuna damuwa da kashe-kashe da ake yi a jihar Zamfara …
Bayan dakatar da fara shirye-shirye da tashar DABO FM da ake gabatarwa a shafin Intanet tayi, tashar ta dawo aiki bayan taron kaddamar wa da aka gabatar a kasar Indiya. …
Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a Kano, Engr Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya jagoranci kaddamar da yakin neman zaben gwamnan Kano na zaben shekarar 2019. DABO FM ta tattara …
