Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba. Mai taimakawa tsohon shugaban kasar ta Najeriya a fanni labarai Mr Paul Ibe, ya bayyanawa …
Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar ya bar kasar Najeriya yau da safe zuwa birnin Washington D.C babban birnin kasar …
Kungiyar dake jan ragamar teburin gasar Serie A ta kasar Italiya ta samu damar lashe kofin Super Coppa karo a takwas. Kungiyar ta samu nasarar wasan ne yayin da dan …
Kungiyar Crystal Palace na zawarcin kyaftin din kungiyar Super Eagles. Mikel Obi ya katse kwantiraginshi daga kungiyar Tainjin Teda dake kasar China inda ya shafe kakar wasanni biyu ta 2017 …
Hatsarin dai yayi sanadiyyar mutuwar mutanen da ba’a bayyana adadinsu ba. Hatsarin ya faru a Iworoko, jihar Ekiti a daren ranar asabar. #Ekitimourns
Rahaf Mohammed Alqunun ta isa birnin Toronto dake kasar Canada. Labaran Hotuna Lokacin isowar Rahaf Mohammed Alqunun Rahaf tare da Ministar harkokin kasashen waje ta Canada. Via BBC World
Mutumin mai suna Victor Odungide ya yi wannan furuci a shafinshi na Twitter @vikolo2000 Hakan ya biyo baya ne bayan shugaba Buhari ya wallafa wani sako a shafinshi na Twitter, …
Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar da ta kara da takwararta ta Brighton & Hove Albion. Liverpool din dai ta shiga matsi tin bayan …
Dan wasan gaban na Super Eagles Edion Ighalo yana cikin ‘yan wasan da Barcelona ke nema domin maye gurbin Munir El Hadadi da Denis Suarez. Jaridar Sifaniya ta rawaito cewa …
Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha ya ce al’ummar jihar Imo za su zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa amma a zaben gwamna su da APC sun yi hannun …
Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige ministan harkar sufurin Najeriya daga mukaminshi na daraktan yaƙin neman zaben shugaba Buharin. Senator Bola Ahmed Tinubu, shi shugaba Buharin ya nada a matsayin mai …
Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige ministan harkar sufurin Najeriya daga mukaminshi na daraktan yaƙin neman zaben shugaba Buharin. Senator Bola Ahmed Tinubu shi shugaba Buharin ya nada a matsayin mai …
Dan wasan kasar Masar, Mohammed Salah ya samu nasarar zama gwarzon dan kwallon Africa a karo na biyu. Dan wasan mai taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake …
Diclofenac is a non-steroidal drug used for alleviating pain in patients suffering from gout, but it is also been found to increase the risk of heart attacks and stroke by …
Gwamnatin Gabon ta tsayar da yunkurin juyin mulki, ta kama sojoji
Gwamnatin kasar Gabon tace ta samu tsayar da yinkurin da sojoji sukayi nayi mata juyin mulkin a safiyar Litinin. An kama sojoji biyar da suka jagoranci kwace gudanarwar babban gidan …
Sojojin sun bayyana sanarwar kwace mulkin bayan da suka kwace gudanarwar gidan radiyon kasar. A safiyar Litinin din nan ne sojojin suka bayar da sanarwa a wata tashar talabijin a …
Faifan muryar da masu fafutukar yakin neman zaben Atiku Abubakar suka fitar ya yi nuni da maganganun ministan harkar sufurin Najeriya, Rt Hon Rotimi Amaechi yana sukar gwamnatin da …
An gudanar da tiyatar kwakwalwa ta farko a tarihin jihar Kano a sabon asibitin Muhammad Buhari specialist Hospital dake Giginyu. Tiyatar da aka gudanar a cikin makonnan biyo bayan tagomashin …
Liverpool tayi rashin nasara a hannun takwararta ta Manchester city mai rike da kambun gasar firimiyar ta kasar Ingila. Wasan da aka buga a jiya alhamis ya ja hankalin magoya …
