Sashin Hausa na muryar Amurka ya rawaito cewa; “Harkoki sun tsaya cik sakamakon wani yajin aikin gargadin da ‘ya’yan kungiya ta ‘yan keke-napep, wato ‘yan acaba suka faro a jihar …
Gwamnatin Kano ta dauki kwararru don koyawa Matasan jihar Sana’o’i
Gwamnatin jihar Kano ta dauko kwararru guda 40 daga fannonin Injiniyanci, Zane-zane da sairan fannoni inda zata turasu kasar Birtaniya don daukar horo. Gwamnatin tace wadannan kwararru 40 da zata …
Majalissar Dattijai ta fara tantance sunayen Ministocin da shugaba Muhammadu Buhari ya aike mata. Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 32 da shugaban ya aike da sunayen zuwa …
Amurka ta haramta bada izinin shiga kasar ga ‘Yan Najeriya da sukayi magudin zabe
Kasar Amurka tace ta haramtawa dukkanin wadanda ake tuhuma da yin magudin zaben Najeriya takardar izinin shigar kasar. Kasar tace zata saka takun-kumin haramtawa dukkanin wani dan Najeriya da ake …
Bayan aibata Gadar Lado da Kwankwaso ya taba yi, Gadar Kasa da Kwankwaso yayi ta rurrufta
Gadar kasa da gwamnatin Kwankwaso ta gina a titin Gadon Kaya na jihar Kano ta fara tsagewa. Hakan yasa aka rufe hannu daya na titin gadar kasar domim riga kafin …
Masu Garkuwa sun kashe ‘yar shekara 8 tare da jefa gawarta cikin Rijiya a Kano
Da safiyar ranar Litinin, an tsinci Gawar Aisha Sani, yarinya yar shekara 8 da akayi garkuwa da ita, a cikin wata rijiya dake Tukuntawa, karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano. …
An haifi Dr Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a unguwar Pantami dake Gombe, jihar dake Arewa maso Gabashin Najeriya. Isa Pantami ya kasance ‘da …
‘Yan sanda ne suka kashe mataimakin kwamishinansu da kansu, suka kashe mana mutum 11 – Shi’a
Kungiyar Shi’a ta nesanta kanta daga rahotanni da aka bayyana su a matsayin masu alhaki a kisan mataimakin kwamishinan yan sanda a Abuja. Shi’a tace, ‘yan sanda da kansu suka …
Abba Gida-Gida da PDP sun gabatar da hujjoji 241 na kalubalantar zaben Ganduje
Jami’iyyar PDP reshen jihar Kano tare da dan takarar gwamnanta, Abba Kabir Yusuf sun nuna hujjoji 241 da shaidun da yasa suke kalubalantar nasarar Gwamna Ganduje a zaben da aka …
‘Yan Shi’a sun kashe DCP Umar Usman tare da cinnawa motocin ‘NEMA’ wuta
An bayyana Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta IMN da alhakin kisan DCP Umar Usman, mataimakin yan sanda a birnin tarayyar Abuja. DABO FM ta binciko cewa; duk dai a yayin …
‘Yan Shi’a sun kashe mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Abuja
Yan Shia sun kashe DCP Usman Umar a yayin zanga-zangar da sukeyi don ganin an saki shugabansu, Sheikh Zakzaky. Mutuwar dan sandan ta sanya rundunar ‘yan sanda a cikin jimami …
‘Yar Gidan Sheikh Ahmad Gumi ta rasu bayan fama da ciwon ‘Amosanin Jini’
‘Yar gidan fitaceccen malamin Islama, Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ta rasu bayan fama da fama da ciwon ‘Sickle Cell’ Amosanin Jini. Maryam Ahmad Gumi ta rasu ranar Litinin a …
‘Yan Sanda su bude wuta akan Yan Shi’a dake zanga-zanga a Abuja
Rahotanni da suke fitowa daga birnin tarayyar Abuja, ya na cewa ‘yan sanda sun bude wuta a kan mabiya mazhabar Shi’a. Zanga-zangar da sukeyi don neman a saki jagoransu, Sheikh …
Hotuna: ‘Yan Shi’a sun cika wasu titunan Abuja da Zanga-zanga duk da cewa doka ta hana
Hotunan: Khamis Umar Abu Najmah
Jami’in Sojan Sama ya mayar da Naira miliyan 15 da ya tsinta a Kano
Wani Jami’in Sojan Sama a Najeriya, ya mayar da €37,000, kwatankwacin Naira N15,043,211.46 da ya tsinta a wata Jaka a sansanin mahajjatan jihar Kano. Jami’in da aka bayyana da Bashir …
Sabon Bankin Musulunci ‘Taj Bank’ yana neman ma’aikata a Abuja da Kano
Sabon Bankin Musulunci ‘Taj Bank’ ya fara neman ma’aikata a sabbin bankunan dake birnin tarayya, Abuja da jihar Kano. Bankin yazo da sabon salo inda ya bukaci yin aiki da …
Zauren Maza da Matan Arewa a Instagram ya hada dubu dari 850 don tallafawa Jarumi Moda
A cigaba da tsokaci da binciken shafukan Instagram don ganin irin wainar da mutanen Arewa suke tonawa, yau ma munzo muku da sabon labari mai ban sha’awa. DABO FM ta …
Wallahi zamu fara hukunta ‘yan sandan MTD bisa ci mana mutunci – Al’ummar Kabala Costain Kaduna
Al’ummar unguwar Kabala Costain dake arewacin jihar Kaduna, sun koka kan yacce yan sandan MTD na yankin suke ci musu mutunci. A wani faifan bidiyo da ake baiwa manema labarai …
Hasken Rayuwa: Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W
As Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
Hotuna: Aljeriya ta lashe kofin AFCON tare da nuna murna irinta addinin Musulunci
Aljeriya ta lashe kofin nahiyar Afrika na shekarar 2019 bayan ta doke kasar Senegal da ci daya mai ban haushi. Kasar Aljeriya dai itace ta doke Najeriya da ci 2-1 …
