Kotun dake shari’ar shugaban kungiyar IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ta yanke ranar 5 ga watan Agusta don yanke hukunci akan neman beli da shugaban ya gabatar. A ranar 18 ga …
Sabuwar doka ta bawa Sojoji damar ‘Cin Karensu ba babbaka’ akan ‘yan Shi’ar dake IMN
A ranar 26 ga watan Yulin 2019, wata babbar kotu a Najeriya ta bawa gwamnatin tarayyar umarnin haramta kungiyar IMN dake Shi’a. Yayin da gwamntin take bin umarnin kotu, ranar …
Yadda Gwauraye za su rika dafa Shinkafa dafa-duka ta gargajiya, daga Afaafy’s Kitchen
Bisa hadin gwiwa da ‘Afaafy’s Kitchen, DABO FM zata rika kawo muku yacce ake girke-girken zamani hadda na gargajiya. A wannan makon, zamu kawo muku yacce ake dafa Shinkafa dafa-duka …
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar lashe kofin kalubale na Najeriya bayan ta doke kungiyar Niger Tornadoes a bugun daga kai sai mai tsaron gida. An dai …
Sa’o’i kadan suka rage gwamnati tarayya ta bayyana haramta kungiyar IMN ta cikin Shi’a
Rahotannin sun bayyana cewa tini dai gwamnatin tarayya ta karbi umarnin daga kotu a Abuja na bayyana kungiyar IMN da Al-Zakzaky yake jagoranta a matsayin kungiyar ta’addanci. Tin dai a …
An kama Malamin makaranta da yayi lalata da Daliba a dakin gwaje-gwaje na ‘Biology’
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da cafke Idowu Daniel, malamin makarantar sakandire mai shekara 28, wanda ake zargi da yin lalata da daliba a wata makarantar kudi dake …
Ganduje zai tura kwararru 40 kasar Burtaniya don koyo sana’o’in da zasu koyawa Matasan jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta dauko kwararru guda 40 daga fannonin Injiniyanci, Zane-zane da sairan fannoni inda zata turasu kasar Birtaniya don daukar horo. Gwamnatin tace wadannan kwararru 40 da zata …
Gwamnatin tarayya ta kammala shirin bayyana kungiyar Al-Zakzaky a matsayin ‘Kungiyar Ta’addanci’
Rahotannin sun bayyana cewa tini dai gwamnatin tarayya ta karbi umarnin daga kotu a Abuja na bayyana kungiyar IMN da Al-Zakzaky yake jagoranta a matsayin kungiyar ta’addanci. Tin dai a …
Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
Haramcin shiga Amurka ga yan siyasar da sukayi madugin zabe zai shafi iyalansu -Amurka
Kasar amurka ta bayyana cewa haramci shiga kasar da tayi wa wasu ‘yan siyasa a Najeriya da sukayi magudi ko tada zaune tsaye a lokutan zabe zata shafi iyalansu. DABO …
Kotu ta ayyana Kungiyar Shi’a a matsayin Kungiyar Ta’addanci tare da haramta ta a Najeriya
Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
Ga Qur’ani da Hadisi ga Ilimin Na’ura mai Kwakwalwa, Dr Isa Ali Pantami
Kadan daga cikin tarihin Dr Isa Ali Pantami; An haifi Dr Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a unguwar Pantami dake Gombe, jihar dake Arewa …
Hotunan wajen daurin Auren gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad da ya auri ‘yar kasar Lebanon
An zargi wata mata a jihar Kaduna da caccakawa Mijinta wuka a jihar dake arewa maso yammacin Najeriya. Matar da ake zargi mai suna Aisha, ta caccakawa mijin nata Yahaya …
A harka irinta siyasa, a iya cewa dan majalissar tarayyar mai wakiltar Bebeji da Kiru, Hon Abdulmuminu Jibrin ya tashi a tutar babu. Hon Kofa ya kasance jigo a tafiyar …
An kara wa sojan sama Bashir Umar mukamin da ake shekara 10 kafin a samu
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, NAF, ta karawa jami’inta da ya mayar da naira Miliyan 15 da ya tsinta a Kano zuwa ga mai shi. Rundunar ta kara masa matsayi …
‘Yan majalissar jiha sun tsere bayan fadowar Miciji ta rufin kwano ana tsaka da zama zauren
‘Yan majalissar jiha a Ondo sun tsere da kafafuwansu bayan da Miciji ya fado daga saman kwana ana kasa da zama a zauren. Fadowar Miciji ta saka ‘yan majalissar gudun …
Ku bamu Al-Zakzaky zamu kula da lafiyarshi – Iran ta fadawa Najeriya
Babban mai shari’ar gwamnati na kasar Iran, Montazeri, yayi kira da gwamnatin Najeriya da ta basu Zakzaky don kula da lafiyarshi. Montazeri ya kara kira ga kotu da ta kyale …
Kungiyar Izala tayi kiran Sanatoci da kada su tantance Ministocin da suke ‘yan Shi’a
Kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a wa ikamatussunah tayi kira ga Majalissar Dattijai da kada su tantance ‘yan Shi’ar da sunansu ya fito a jerin sunayen da shugaba Buhari ya aikewa majalissar. …
Kalli Bidiyo a kasa.
