Gwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar Gaya- Ajingi-Kafin/Hausa ta wuce jihar Yobe a jiya Laraba. Wannan aiki dai an shafe shekara da shekaru ana Neman sa, amma Allah bai …
Buhari
-
Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalissar zartawa a yau Laraba
-
Dukkanin manyan kabilun Najeriya suna kokawa kan cewa shugaba Muhammadu Buhari ba yi musu adalci, kodai wajen rabon mukamai ko kuma wajen yin ayyukan raya kasa. Mutanen Yanki Arewa musamman …
-
Labarai
Mun dauki niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga bakin Talauci a shekaru 10 masu zuwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinshi tayi niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga bakin Talaucin da yayi musu katutu a cikin shekaru 10. DABO FM ta …
-
A ranar Laraba ne shugaba Muhammadu Buhari zai rantsar da sabbin Ministocin da Majalissar Dattijai ta gama tantancewa bayan daya aike mata da sunayensu. DABO FM ta binciko cewa; Shugaba …
-
Labarai
Bama samun Wutar Lantarki sai kazo Daura – Masarautar Daura ta fadawa Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu sarautar gargajiya na kananan hukumomi 5 da suka hada garin Daura, sun fadawa shugaba Muhammadu Buhari cewa; suna samun wutar lantarki tsayayyar wutar idan yazo garin. Sun bayyana haka …
-
BincikeLabarai
Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTakaddama tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da shugaban IMN ta faro asali ne tin a shekarar 2015, a dai dai lokacin da gwamnati ta kama shugaban a matsayin alhakin tsare hanya …
-
Labarai
Mun fitar da ‘yan Najeriya miliyan 5 daga kangin talauci da yayi musu katutu – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya ce tsohuwar gwamnatinshi ta ceto mutane miliyan 5 daga kangin matsanancin talauci. An dai bayyana Najeriya a matsayin kasar da tafi kowacce kasa matalauta da talauci …
-
Labarai
Atiku da Mahaifanshi dukkansu ba ‘Yan Najeriya bane – Abba Kyari ya fada wa Kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbba Kyari, shugaban ma’aikatan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya fadawa kotun sauraren karar zabe cewa Atiku Abubakar, dan takarar shugabancin kasa a PDP, dan kasar Kamaru ne. Kyari yace Atiku …
-
Labarai
Buhari ya aminta da a biya ma’aikata sabon albashi na N30,000 da gaggawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu don biyan sabon kudin albashi ga ma’aikatan da suke daukar albashin kasa da 30,000. Shugaban hukumar kula da albashi, Chief Richard Egbule ne …
-
Labarai
Shugaba Buhari ya nuna alhininshi ga mutuwar Umar Sa’idu Tudun Wada
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana alhinin rashin fitaccen dan jarida, Alhaji Umaru Sa’idu Tudun Wada. Shugaban ya aike da sakon ne ta hannun mai magana da yawunshi, Mallam Garba …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa rikicin kabilun Tiv da Jukun na jihohin Benue da Taraba dake arewacin Najeriya yana damunshi matuka. Sanarwarta fito a wata takarda mai dauke da …
-
LabaraiRa'ayoyi
Manyan ayyukan shugaba Buhari na raya kasa da al’ummar yankin Arewa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDuba da irin cece-kuce da al’ummar yankin arewacin Najeriya suke tayi akan rashin ganin ayyukan raya kasa da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari take yi bayan miliyoyin kuri’ da yankin ya …
-
‘Yan Najeriya a shafukan Twitter sun zabi Buhari a matsayin shugaba mafi munin aiki a cikin jerin shuwagabannin da suka mulki kasar. Zaben da jaridar Sahara Reporters ta shirya a …
-
Labarai
Bamu hana Almajiranci yanzu ba, sai dai muna da muradin haramtawa a nan gaba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyanawa cewa har zuwa yanzu gwamnatin bata kai ga haramta tsarin karatun almajiranci ba, sai dai akwai muradin haramtawa anan gaba. Shugaba Buhari ya …
-
Labarai
Malaman addinai da ‘Yan siyasa ne suka haddasa kashe-kashe a Najeriya – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRubutu mallakar Premium Times Hausa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akasarin rikice-rikice da kashe-kashen da ke faruwa a kasar nan, duk ’yan siyasa ne malaman addini ke haddasa su. …
-
Labarai
Zamu fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kasar za ta iya fitar da mutum miliyan 100 daga talauci idan aka samu kyakkyawan shugabanci da sanin ya kamata. “Akwai alaka tsakanin talauci …
-
Labarai
Tinda China da Indiya suka cigaba, babu abinda zai hana Najeriya ci gaba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce babu abin da zai hana kasar ci gaba kamar kasashen China da India ko Indonesia. “Tun da China da India da Indonesia suka ci …
-
Babban LabariLabarai
Kotun karar zaben shugaban Kasa ta yi watsi da karar kalubalantar nasarar Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun da ke sauraren karan zaben shugaban kasa ta yi watsi da karar da gamayyar jam’iyyu na C4C ta shigar gaban ta tana kalubalantar nasarar da Buhari yayi a zaben …
-
Labarai
Sa’o’i kadan bayan rantsuwa, Shugaba Buhari zai tafi kasar waje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, zai bar kasa Najeriya, jim kadan bayan sake rantsar da shi a matsayin sabon shugaban kasar. Shugaba Buhari zai halarci taron kungiyar kasashen musulmi “OIC” na duniya …
