Shugaban Kasar Najeriya, Muhammad Buhari ya bayyana cewa yana mulkin Najeriya ne cikin nutsuwa da kokarin tabbatar da hadin kan kasar. Bayanin yana kunshe cikin wata takarda da mai bawa …
Buhari
-
Sharhi
Me gwamnatin tarayya take nufi da dora hoton Sarkin Kano da Buhari kadai? Ba Ganduje da Sarakuna 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan kammala taron yaye daliban makarantar koyar da aikin dan sanda dake jihar Kano, fadar Gwamnatin Najeriya ta wallafa hotunan zuwan da shugaba Buhari yayi a shafinta na Twitter @NigeriaGov. …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 a yau Talata, 17 ga watan Disambar 2019. A yau ne dai shugaban yake cika shekaru 77 a duniya, …
-
Labarai
Ba zan bari kuyi zalunci a zaben 2023 ba – Buhari ya fada wa masu madafun iko
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari yayi alwashin tsage dantse wajen ganin ba’ayi zalunci a zaben 2023 da za’ayi ba. Shugaban yayi kira da ‘yan siyasa da suke da ra’ayin fitowa zabe da …
-
Da misalin karfe 2:00 na dare ranar Lahadi, wasu da ake zargin yan daban siyasa ne , sun je garin Gwadangaji dake jihar Kebbi suka dauko Mawaki Bello Bala Aljannare …
-
-
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya mayarwa jaridar ThePunch da martani bayan ta zargi Buhari da mulkin kama karya tare da fakewa da damukuradiyya. Dabo FM ta jiyo Yahaya Bello …
-
Tun a cikin watan Oktoba ne tsamin dangantaka ya tsananta tsakanin iyalan Mamman Daura da A’isha Buhari bayan ta dawo daga balaguron watanni biyu daga Turai. Wani faifan bidiyo da …
-
Wani mutumin Dutsin-ma a ta jihar Kaatsina ya sanya ranar rada sabon sunan sa bayan ya canza daga Buhari zuwa Sulaiman. Wannan ya biyo bayan abinda ya kira yaudara da …
-
Wani mamba a jam’iyyar APC a jihar Ebonyi, Charles Oko Enya ya janye karar da ya shigar domin sahalewa shugaba Buhari damar sake tsaya wa takara a karo na 3. …
-
‘Yar gidan Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta samu maki mafi daraja a digirin data kammala. Dabo FM ta samo rahoton daga bakin mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari wanda ta …
-
Kotun koli ta yi watsi da daukaka karar da jam’iyyar PDP da dan takararta, Atiku Abubakar suka yi wacce ke kalubalantar nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben ranar 23 …
-
Shugaba Muhammadu Buhari, ta yaba da kyautar samun shaidar wanzan da zaman lafiya ta Duniya da shugaban kasar Habasha ya samu. Shugaban kasar Habasha, Abiy Ahmad, ya karbi kyautar ne …
-
Labarai
Buhari ya dakatar da dukkanin Jami’an Gwamnati daga fita kasashen Waje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnati Najeriya da shugaba Muhammadu Buhari yake jagoranta, ta dakatar da Jami’anta daga tafiya kasashen Waje. Sanarwar da mai dauke da sa hannun babban daraktan labarai na ofishin sakataren gwamati, …
-
Batun karin auren da shugaba Muhammadu Buhari zai yi, batu ne da ya ja hankalin mutanen Najeriya baki daya. Tin bayan da uwargidan shugaba Buhari, Aisha Muhammadu Buhari, ta shafe …
-
Buba Galadima ya bayyana wannan ne a wata hira da ya yi a Jaridar New Telegraph inda yace da Buhari ya tsaya kan manufofin da aka san shi da su …
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin kawo karshen kunji-kunjin da yake yawo a shafukan sada zumunta cewa wai yana shirin canja kundin tsarin mulkin Najeriya domin samun …
-
Labarai
Buhari zai bawa matasan Najeriya aikin shuka Bishiyoyi miliyan 25
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata saka matasan Najeriya shuka Bishiyoyi miliyan 25 don rage illar chanjin Yanayi. Shugaba Buhari ya bayyana haka yayi wani taron tattauana batutuwan …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rushe kwamitin shugaban kasa na musamman akan dawo da kadarorin gwamnati (SPIP) wanda Mista Okoi Obono-Obla ke shugabanta. An umurci Atoni-Janar na tarayya kuma Ministan …
-
Labarai
Kotun Zabe: Na shiga tsananin ruɗani a lokacin da kotu take yanke hukunci – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana yanayin da ya samu kanshi lokacin da Kotu dake zaman yanke hukunci akan karar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta na kalubalantar nasarar Buhari n. …
