Umar Aliyu Fagge

MECECE SIYASA? Siyasa tana nufin kyakyawar mu’ammila tsakanin mutum da sauran alummar ususan mutumin da yake jan ragamar alumma ta fuskar shugabanci ko wakilci, mutum yana iya zama mai kyakyawar mu’ammila ne sakamakon ilimi ko wayewa da sanin abubbuwan dake cikin wannan duniyar tamu yar yayi. Kyakyawan shugabanci shi neContinue Reading

Minna, jihar Niger. Tsohon Shugaban Majalisar Matasan Nijeriya, kuma mai sharhi a kan lamuran yau da kullum Kwamared Abdullahi Abdulmajeed, ya shawarci Matasa su guji siyasar a mutu ko a yi rai ko kuma siyar da kuri’ar su musamman a ranar zabe. Kwamared Abdullahi, ya kwatanta yin hakan a matsayinContinue Reading

Rahotanni masu cin karo da juna. Daliban jihar Borno ne suka lashe zaben gasar kwalliyar gargajiyar al’adun Najeriya da aka gudanar a Jami’ar ABU Zaria. Rahotan da yaci karo da wanda DABO FM ta wallafa a farko wanda ta bayyana daliban Kano a matsayin wadanda suka lashe zaben na shekararContinue Reading

Daliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sun samu nasarar lashe zaben jihar da ta fi kowacce jiha iya kwalliyar Gargajiya. An gudanar da zaben ne bayan anyi shagulgulan raya al’adun Najeriya na shekarar 2019 mai taken ‘ABU Grand Cultural Carnival 2019. Kano ta dai samuContinue Reading

Daƙuwata Ga ‘Yan Feminizim!.Ina tsaka da sallah, shaiɗan ya hanani sukuni, ban samu ‘nutsuwa’ ba sai da na kyalla ido, na ɗan kai dubana gareta. Masu rájin ƙwato wa mata ‘dannannen haƙƙinsu’ (Feminists) su suka faɗo mun a rai, daga baya, sai na afka kogin tunani, da an daka taContinue Reading

A kullin muna godewa Allah Mahalicci da yake kara bamu ikon yin tunani mai zurfi don fahimtar al’ummar rayuwa. Sanin kowa ne, matasa sune kashin bayan cigaban kowacce al’umma, mai yin musu akan haka ya bincike tarihin Sayyadina Ali, Zaidu Bn Haris da Mus’ab Bin Umair, Allah Ya kara yaddaContinue Reading

Yar Najeriya mai shekaru 21 da ta kammala karatun digirinta a fannin “Nursing” ungozoma tayi fice a cikin daliban kasashen waje da suka kammala karatun tare. Maryam Ahmad Abdulhamid, yar asalin jihar Jigawa ta kammala karatun nata ne a jami’ar Near East University dake Nicosia, babban birnin kasar Cyprus wacceContinue Reading